A cikin shirin Duniyar wasanni, za ku ji halin da kungiyar kwallon kafar Najeriya ta Super Falcons ke ciki yan lokuta bayan da ta samu tikitin shiga gasar cin kofin Duniya na mata.
Yan matan na Najeriya sun dawo gida ba tareda sun samu nasara a gasar cin kofin Duniya na shekara ta 2018.
Shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.