Wasanni - Matsalolin gasar Lig ta Jamhuriyar Nijar
Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdoulaye Issa ya tattauna ne kan gasar Lig ta Jamhuriyar Nijra tare da yin nazari kan wasu matsaloli da ke addabar gasar a bana.