Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 206 episodes available.
December 18, 2023Shiri na musamman a kan gasar OlympicsA yayin da wakilan kasashen ke kintsawa don zuwa gasar wasannin motsa jiki na Olympic da za a yi a birnin Paris na kasar Faransa a shekara mai zuwa, shirin 'Duniyar Wasanni', ya kawo tarihin gasar, inda ya yada zango a Najeriya, wadda tawagar kwallon kafarta ta 'Dream Team' ta kasance ta farko a nahiyaar Afrika da ta lashe kofin kwallon kafa a gasar Olympiic a shekarar1996.Shirin ya samu damar tattaaunawa da wasu 'yan wasa da jami'ai da aaka dama da su a lokacin....more10minPlay
December 04, 2023An gudanar da wassan karshe na gasar Dambe Warriors a jahar KanoShirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda akayi karan battar karshe ta gasar Dambe Warriors, inda Dogon Sisco ya kasha Husaini Dan Saudiyya a wasan karshe na kasa da kasa. haka nan an kuma doka wasu wassani daban-daban inda 'yan wasa suka nuna bajintarsu....more10minPlay
November 27, 2023Yadda kwallon kafa ke bada gudunmuwa wajen samar da hadin kai a NajeriyaShirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda wani dan Arewacin Najeriya Alhaji Abdullahi Miko Nakeli, ya samar da kungiyar kwallon kafa ta Spatters football club a Jahar Lagos yankin Kudancin kasar, da ke baiwa matasa damar samun manyan kungiyoyi a ciki da wajen Najeriya....more10minPlay
November 13, 2023Najeriya: Yadda aka gudanar da gasar kwallon Polo na 2023 a KadunaShirin 'Duniyar Wasanni' na wanna makon tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan gasar kwallon Polo da aka gudanar a jihar Kaduna da ke tarayyar Najeriya, gasar da aka kwashe sama da shekaru 100 ana yi a jihar....more10minPlay
November 06, 2023Kyautar Ballon d’Or da Messi ya lashe tabar baya da kuraShirin "Duniyar Wasanni" na wannan makon yayi duba ne kan kyautar Ballan d’Or da aka bayar a makon da ya gabata, inda tauraron kwallon kafar Argentina da a yanzu ke kungiyar Inter Miami a Amurka, Lionel Messi, ya lashe kyautar gwarzon duniya ta Ballon d’Or karo na takwas. A wannan karon dai Erling Haaland ne ya zo na biyu sannan Kylian Mbappe ya zo na uku a bikin ba da kyautar ta Ballon d’Or....more10minPlay
October 30, 2023NFF ta dukufa wajen tsaftace alkalancin wasannin kwallon kafa a NajeriyaShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan taron da hukumar shirya wasannin kwallon kafa ta Najeriya NFF ta shiya a jijar Kano da ke arewacin Najeriya, a wani mataki na tsaftace alkalancin wasa....more10minPlay
October 23, 2023Barcelona na ci gaba da kokarin kare kanta kan zargin bada cin hanciShirin a wannan makon ya yi duba ne akan batun zargin da ake yiwa shugaban kungiyar kwallon kafar Barcelona da ma ita kanta kungiyar da bada cin hanci ga alkalan wasa....more10minPlay
October 16, 2023CAF ta fitar da jawadalin rukuni na gasar cin kofin kasashen AfirkaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan wasanni, dangane da jadawalin matakin rukuni, da hukumar CAF ta fitar na gasar cin kofin kasashen Afirka a shekarar 2024 da ke tafe....more10minPlay
October 09, 2023Tsarin FIFA na shirya gasar lashe kofin duniya ta maza ta shekarar 2030A makon da ya gabata ne shugaban hukumar kulada kwallon kafa ta duniya FIFA Gianni Infantino, ya bayyana shirin da hukumar ke yi don gudanar da bikin cika shekaru dari da fara gudanar da gasar lashe kofin duniya ta maza, daga cikin tsarin na hukumar FIFA ke yi, ta sanar da yadda za ta gudanar da gasar ta shekarar 2030....more10minPlay
October 02, 2023Najeriya da Benin sun rasa damar karbar bakuncin gasar AFCON ta 2027Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan rana ya tattauna ne akan yadda Najeriya da Jamhuriyar Benin suka gaza samun damar karbar bakuncin gasar lashe kofin kasashen nahiyar Afirka ta shekarar 2027....more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 206 episodes available.