A cikin shirin Duniyar wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya leka Saudiya don tattaunawa game da sauye-sauyen da aka samu a fannin kwallon kafa inda yanzu haka aka baiwa mata damar shiga filayen wasanni.