Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da gasar Lig-Lig na kasashe da daban daban, in da a bana, manazarta ke ganin cewa, gasar firimiya lig ta Ingila za ta yi zafi sosai lura da irin zaratan 'yan wasan da ake cefanen su.