Wasanni

Wasanni - Wasanni bayan Coronavirus


Listen Later

Bayan dogon hutu da shirin ya tafi sakamakon annobar coronavirus wadda ta tilasta dakatar da ilahirin wasanni a Duniya, to awannan mako shirin ya dawo yadda aka saba jin sa,
A karshen mako aka koma gasar La liga ta kasar Spain, gasa ta biyu mafi girma a nahiyar turai bayan gasar pirimiya, kuma hakan ne yasa shirin na wannan mako zai maida hankali kan dawowar gasar da kuma kalu balen dake tattare da kungiyoyi da kuma su kansu yan wasa, lura da dogon hutun da suka share ba tare da atisaye ba.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

WasanniBy RFI Hausa


More shows like Wasanni

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners