A duk shekara dai ana hada daliban makarantu a Nijar don su fafata a wasannin shekara na dalibai don a fitar da zakaru tsakanin jahohin kasar ta Nijar.
Ana shirya wannan kwambala dai ne mafi yawa a watan Maris a dai dai lokacin da dalibai ke zuwa karamin hutu ista ko paques.
Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasanni ya duba halin da ake ciki a Jamhuriyar Nijar.