Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan yadda aka gudanar da Kokuwar gargajiyar Nijar karo na 38 a jihar Tawa inda Yahya Kaka ya lashe takobi. Shirin ya ji ra'ayin 'Yan Nijar da wasu tsoffin 'Yan Kokuwa