Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' ya duba batun yajin aikin da malaman jami'a a najeriya suka fara a kwanan nan. Ya ji ta bakin malaman da dalibai da kuma iyayen daliban a kan batun.