Mu Zagaya Duniya

'Yan bidiga sun kashe gwamman mutane a Jamhuriyar Nijar


Listen Later

Daga cikin abubuwan da shirin na Mu Zagaya Duniya ya waiwaya, akwai harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka yi a jamhuriyar Nijar inda suka kashe gwamman mutane bayan a yankin Tillaberi.
Yayin da a Najeriya hadin gwiwar Jami’an tsaro suka samu nasarar kashe ‘yan bindiga akalla 100.
Shirin ya kuma waiwayi mummunan harin da aka kai a Jamhuriyar Congo wanda yayi sanadin mutuwar mutane fiye da sittin.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Mu Zagaya DuniyaBy RFI Hausa


More shows like Mu Zagaya Duniya

View all
Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Kida, Al'adu da Fina-Finai by RFI Hausa

Kida, Al'adu da Fina-Finai

1 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners