Shirin Lafiya Jari ya yi dubi game da matsalar zazzabin cizon sauro da ke ci gaba da zama barazana a Afrika. Shirin ya mayar da hankali a Jamhuriyyar Nijar inda cutar ke ci gaba da yin illa ga mata da yara kanana.