Shirin na tattalin arziki ya duba ziyarar da shugabar hukumar bada lamuni ta duniya (IMF) Christine Lagarde ta kai a Tarayyar Najeriya, inda ta gana da shugaba Muhammadu Buhari kan batutuwa da dama da suka shafi ci gaban tattalin arzikin kasar.