A cikin shirin na wannan makon, wasu masu shirya fina-finan Hausa a Katsina sun zargi masu ruwa da tsaki da kaucewa al'adar hausawa a fina-finan da suke yi da kuma matsalar kwarewa a shirya fim.
Cikin wannan shiri na fina-finai Mahamman Salissou Hamissou ya tattaunawa da wasu fitattun 'yan fim dake Sokoto game da wasu matsaloli da suke fuskanta.
A Ci gaba da kawo muhawara da Salissou Hamissou yayi da masu ruwa da tsaki a Sokoto game da sana'ar ta su, cikin wannan shiri na filin fina-finai na Hausa.
Cikin shiri na biyu na ziyarar da Salissou Hamissou ya kai Sokoto domin tattaunawa da masu harkan fina-finai ya tattauna da su da dama gameda yadda suke nishadantar da jama'a.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na soke gina babbar masana'antar Fina-finai a Jihar Kano, al'amarin da ya janyo muhawara a kasar. Shirin ya ji martanin wasu masu ruwa da tsaki a harakar Fim da kuma bangaren Malamai da suka soki matakin.
Shirin dandalin fasahar fina-finai ya mayar da hankali kan ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci marigayi Baffa Ahmed wanda aka fi sani da Cinnaka, tare da Salisu Hamisu.
Shirin dandalin fasahar fina-finai ya mayar da hankali kan ta'aziyar fitaccen dan wasan barkwanci marigayi Baffa Ahmed wanda aka fi sani da Cinnaka, tare da Salisu Hamisu.
21 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.