Mahaman Salisu Hamisu ya gana da wasu jaruman fina-finan hausa a Zamfara dake Najeriya tareda duba irin matsallolin da suke fuskanta a cikin shirin dandalin fasahar fina-finai.
A cikin shirin dandalin fina finai Hawa Kabir ta jiyo mana yadda wasu daga cikin yan wasan musamman mata ke rayuwa dama irin kalubale da suke fuskanta a cikin aikin nasu.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne tare da dan wasan fim din Hausa Ado Isa da ake kira Reza yanki bakauye mai fitowa Dan Daudu. Shirin ya ji tarihinsa da kuma wakokin da ya rera
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne tare da dan wasan fim din Hausa Ado Isa da ake kira Reza yanki bakauye mai fitowa Dan Daudu. Shirin ya ji tarihinsa da kuma wakokin da ya rera
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne dangane da salon rubuta labari a Fim. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harakar Fim na Hausa a Kano Najeriya.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne dangane da salon rubuta labari a Fim. Shirin ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harakar Fim na Hausa a Kano Najeriya.
A Najeriya sana'ar fina finai na daga cikin ayyukan da ke bukatar lokaci, ilimi da hankuri, Hauwa Kabir ta samu zantawa da wasu dake gudanar da wanan aiki .
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya tattauna akan kalubalen da 'Yan Fim na Hausa ke fuskanta. Shirin ya tattauna da wasu masu harakar Fim a Kano.
20 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.