Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai, a wannan mako Mahamman Salissou Hamissou ya zanta ne da masu sana'ar fina-finan Hausa, wadanda suka bayyana bukatunsa ga sabuwar gwmanatin Muhammadu Buhari, lura da irin rawar da suka taka wajen yakin neman zabensa.

A wannan Makon shirin ya mayar da hankali ne a kan Irin kalubalin da 'yan Fina-Finai ke fuskanta wajen gudanar da sana'o'in su, tare da Salissou Hamissou
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya yi nazari ne game da tasirin Fina-Finan Turai da amurka ga fina-finan kasashe masu tasowa. Shirin ya zanta da masana game da wannan batu.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya yi nazari ne game da tasirin Fina-Finan Turai da amurka ga fina-finan kasashe masu tasowa. Shirin ya zanta da masana game da wannan batu.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi nazari ne game da sabon tsarin tantance 'Yan Fim da aka bullo da shi a sha'anin tafiyar da masana'antar Fina-finan Hausa a Najeriya.
21 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.