Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya yi nazari ne game da sabon tsarin tantance 'Yan Fim da aka bullo da shi a sha'anin tafiyar da masana'antar Fina-finan Hausa a Najeriya.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai tare da Mahamman Salissou Hamissou, a wannan karo ya mayar da hankali ne kan yadda ake rubuta labaran fina-finai da kuma tsara su.
A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan mako, Salissou Hamissou ya tattauna ne da Mika'il Gidigo, shahrarren mai shirya fina-finan Hausa a Najeriya.
A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan mako, Salissou Hamissou ya tattauna ne da Mika'il Gidigo, shahrarren mai shirya fina-finan Hausa a Najeriya.
A cikin shirinmu na Dandalin Fasahar Fina-finai, a wannan mako Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna ne tare da masu ruwa da tsaki a harkar fina-finan Hausa dangane da irin kalaman da ake amfani da su a cikin fim.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya kai ziyara ne bikin karrama taurari da ke shirin Fim a Jamhuriyar Nijar da Najeriya da aka gudanar a birnin Niamey.
A ranar 23 ga watan Nuwambar da ya gabata ne aka gudanar da bukin bayar da kyaututuka yabo ga wadanda suka taka rawa wajen ciyar da harkar fina-finai ta Kannywood gaba a birnin Kano na Tarayyar Najeriya. Mahaman Salissou Hamissou ya halarci bikin ga kuma tsarabarsa.
21 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.