Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
July 12, 2025Me ƙasashen duniya ke nufi idan suka sanar da rufe sararin samaniyarsuA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan ko da gaske ne akan rufe sararin samaniya ta hanyar hana jirage wucewa ta sararin samaniyar wata ƙasa? Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani....more21minPlay
July 05, 2025Dalilan da suka sanya shugaba Tinubu hakikance sai an yi gyaran dokokin harajiA yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da kawo muku bayanai ne kan dalilan da suka sanya shugaba Tinubu na Najeriya ya hakikance sai an yi gyaran dokokin haraji a kasar wanda gashi har an kaiga yasa hannu ta zama doka....more22minPlay
May 31, 2025Waɗanne dalilai ne ke hana ɗan Adam samu isasshen barci cikin dareA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan wasu dalilai dake haifar da rashin samun isasshen barci a cikin dare. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson, don jin sauran tambayoyin da kwararru suka amsa a wannan mako....more21minPlay
May 17, 2025Wane mutum ne ya fara ƙirƙirar fusahar AI?Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani ya amsa wasu muhimman tambayoyin da suka shige muku dufu. Ku shiga cikin alamar sauti domin jin karin bayani........more21minPlay
May 10, 2025Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasasheA yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin....more21minPlay
May 03, 2025Mecece hukumar raya kasashe ta USAID? Me yasa Trump ya soketa?Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan rana tareda Nasiru Sani, cigaba ne na tarihin Sarkin Musulmi Muhammed Bello da kuma wasu karin tambayoyi na masu sauraro suka aiko mana. Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin.......more21minPlay
April 19, 2025Tasirin matakin matatar man Ɗangote ga hada-hadar makamashi a NajeriyaShirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani bisa al'ada kan kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da ku masu sauraro kuka aiko mana. A yau shirin Tambaya da Amsa zai amsa tambaya wani mai sauraro ne wanda ke neman sani ko kuma ƙarin bayanai game da tasirin matakin matatar man Dangote na daina sayar da ɗanyen mai da Naira, ga tattalin arziƙin ƙasar da kuma yadda hakan zai shafi ɗaiɗaikun jama'a.Don jin amsar wannan tambaya da kuma ƙarin wasu da shirin ya amsa a wannan mako, ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin....more21minPlay
April 06, 2025Shirin Sallah na musamman akan muhimmancin azumi ga musulmiKasancewar Azumin na watan Ramadan ya kunshi ladubba da tarin alkhairi a cikinsa, waɗanda suka haɗa ƙara kusanci ga mahalicci ta hanyar gudanar da ɗumbin ibadu da kyautatawa juna da nisantar dukkanin ayyuka ko lamura da suka saɓawa shari’a. Watan na Ramadan wata ne mai matuƙar daraja wanda dukkanin musulmi ke neman falala daga Allah a cikinsa, wakimmu na jihar Bauchi a Najeriya Ibrahim Malam goje ya zanta da Shehin Malami Imam Muhammad Hadi Abubakar, Na'ibin Babban Limamin Masallacin Juma'a na At-Taqwa, da ke garin Bauchi dangane da muhimmancin watan na Ramadana....more20minPlay
April 05, 2025Bayani akan tsarin ra'ayin riƙau a siyasar DuniyaA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne dangane da ra’ayin riƙau a fagen siyasa wanda jama’a da dama ke neman bayani akansa....more20minPlay
March 22, 2025Tarihin ƙungiyar ECOWAS da kuma tasirin ta ga ƙasashe mambobintaShirin ‘Tambaya Da Amsa’,shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku,a yau shirin tambaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yadda ƙungiyar ECOWAS ta kafu da kuma tasirin ta ga ƙasashe mambobinta....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.