Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
March 15, 2025Me ye ma'anar kalmomin Kano da Katsina?Shirin TAMBAYA DA AMSA da wanan mako tareda Nasiru Sani ya kuma amsa tambaya da wasu suka aiko mana kan muhimmanci Garin Goma na Jamhuriya Dimokradiyar Congo ga 'yantawayen M23. Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani...more19minPlay
February 22, 2025Faduwar gaba?Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?Tambaya da Amsa,bisa al’adar shiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, Shin kome me ke kawo faduwar gaba? Jin tsoro ne ko kuma wata alama ce ta gazawar zuciya?...more22minPlay
February 15, 2025Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los AngelesShirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a cikin ƙanƙanin lokaci...more20minPlay
February 08, 2025Tarihin kafuwar ƙungiyar kare hakkin ɗan adam ta Human Rights WatchShirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin kafuwar ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama ta Human Rights Watch, da kuma tarihin Gadar Jebba da ke tsakiyar Najeriya.....more20minPlay
February 01, 2025Bayanai dangane da dalilan dake sanya ci gaba ko karayar tattalin arzikin ƙasasheA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya.A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan yanayin tattalin arzikin Kasashen duniya da hanyoyin da kan haifar da ci gaban sa da kuma karayarsa a wasu kasashen na duniya....more21minPlay
January 18, 2025Tarihin zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana John Dramani MahamaA yau shirin tamabaya da amsa zai fara ne da kawo muku takaitaccen tarihi ne akan zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Ghana wato John Dramani Mahama da tasirin sa ga lamuran ƙasar....more20minPlay
January 11, 2025Tasirin allura rigakafin cizon sauro a NajeriyaShirin TAMBAYA DA AMSA na wanan makon tareda Nasiru Sani , ya amsa tambaya kwaraarre kan sha'anin siyasar kasa da kasa gameda kungiyar 'yan tawayen HTS wadda ta hambarar da Bachar Al-assad daga karagamar mulki....more20minPlay
January 04, 2025Labarin man fetur da aka fara hakowa a arewacin NajeriyaA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan alfanun shan lemon tsami da akasin hakan akan lafiyar mutane....more20minPlay
December 28, 2024Ƙarin bayani kan ikon Majalisan Dattawa da ta Wakilai a NajeriyaShirin 'Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ciki har da masu neman ƙarin bayani kan wace tafi ƙarfin iko tsakanin Majalisun Najeriya biyu wato Dattawa da ta Wakilai....more22minPlay
December 14, 2024Tambaya da Amsa akan tarihin jaruman film ɗin Kasar India Shah Rukh khan da Salman KhanShiri ne da ke zuwa muku da wasu amsoshin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku taƙaitaccen tarihi ne na fitattun jaruman film ɗin India domin sanin inda suka fito da kuma alaƙar dake tsakaninsu, wato Sharuh khan da Salman Khan....more22minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.