Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
August 03, 2024Ƙarin bayani kan yarjejeniyar SAMOA da ta haifar da cece-kuce a NajeriyaShirin 'Tambaya da amsa' na wannan mako kamar kullum ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aika, masaman ƙarin bayani gameda yarjejeniyar SAMOA da ya haifar da cece -kuce tsakanin gwamnatin Najeriya da ƴan ƙasar masannan malaman addini....more19minPlay
July 20, 2024Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai.A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro....more19minPlay
July 13, 2024A cikin shirin zaku ji amsar tambaya game da sabon irin masara da aka samarShirin tambaya da amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi da dama da masu saurare suka aiko mana su. Danna alamar saurare don jin masoshin tambayoyin ta cikin shirin tare da Nasiru Sani...more21minPlay
June 15, 2024Bayani a kan ayyunkan Hukumar Lafiya ta Duniya WHOShirin 'Tambaya Da Amsa' wanda ya ke zuwa duk mako a wannan tasha zai amsa tambayar da ke neman bayanni a kan ayyukan Hukumar Lafiya ta Duniya,,musamma inda take samun kuɗaɗen gudanar da ayyukanta da kuma yadda taa ke ɗaukar ma'ikata....more20minPlay
June 08, 2024Amsar tambaya game da muhimmancin taken ƙasa wato National AnthemShirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru sani kamar kowanne mako ya na gayyato ƙwararru ne don amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana. A wannan mako, shirin ya amsa tambaya game da tasirin taken ƙasa da ake kira National Anthem a Turance.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.....more19minPlay
June 01, 2024Tarihin tsohon shugaban Iran Ebrahim Raisi da bayani akan ma'askin dareShirin tamabaya da amsa na wannan mako zai kawo muku tarihin shugaban kasar Iran Ebrahim Raisi, wanda Allah Ya yi wa rasuwa a ranar 19 ga watan Mayun shekarar 2024, tare da bayani akan ma'askin dare kamar yadda aka aiko mana da tambayoyi akansu, sai a kasance tare da mu a cikin shirin....more21minPlay
May 25, 2024Bayani kan kotun ICC da kuma sammacin kamo firaministan Isra'ila da shugabannin HamasShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas. Ku latsa alamar sautin donjin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson............more20minPlay
May 04, 2024Bayani a kan kamanceceniyar mulkin gurguzu da kama-karyaShirin, wanda ke zuwa muku duk mako a lokacin irin wannan, yana kawo muku amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu bibiyanmu suka aiko mana ne, kuma a yau, za ku ji amsar tambayar da ke neman ƙarin bayani a kan salon mulkin gurguzu, da kuma ko da gaske yana da kamanceceniya da mulkin kama-karya kamar yadda masu kushe shi ke fadi. Sai a kasance tare da mu....more20minPlay
April 13, 2024Hukumar samar da wutar lantarki ta yi bayani game da kudin wuta da jama'a za su biya a Najeriya‘Tambaya Da Amsa’ shiri ne da ke kawo amsoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Bayan janye tallafin lantarki a Najeriya, hukumar samar da wutar ta yi bayani game da rukunnai dabam dabam na masu amfani da wuta da abin da za su biya a matsayin kudin wuta. A yi mun ƙarin bayani a kan wadannan rukunnai. Menene ya sa dole sai an kasa al’umma zuwa rukuni -rukuni?...more21minPlay
March 30, 2024Ƙarin bayani kan yakin duniya da yadda za'a kauce wa sake barkewarsaShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a kan yakin duniya da yadda za a kauce wa aukuwar wani yakin duniya....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.