Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
January 25, 2021Wasanni - Nazari kan gasar CHAN 2021 da ke gudana a KamaruA cikin shirin 'Duniyar Wasanni' Abdoulaye Issa ya yi nazari a kan gasar ci kofin nahiyar Afrika ta 'yan wasa masu murza tamaula a gida, wato CHAN, wanda ke gudana a Kamaru a halin yanzu....more12minPlay
January 23, 2021Wasanni - Gasar cin kofin Afrika na Confederation a KamaruA cikin shirin Duniyar wasanni daga nan sashen hausa na Rfi za mu yi tattaki zuwa kasar Kamaru, inda kasashe 16 da suka hada da Kamaru mai masaukin baki, Zimbabwe, Mali ,Burkina Faso, Libya,Nijar, Jamhuriyar dimokuradiyyar Congo, Morroco, Togo, Rwanda, Uganda, Zambia, Tanzania, Guinea sai Namibia za su fafata a tsakanin su a gasar cin kofin kasashe Afrika na Confederation.Abdoulaye Issa ke farin cikin gabatar muku da shirin na wannan lokaci.Sai ku biyo mu....more11minPlay
January 18, 2021Wasanni - Hasashen masana dangane da harkar wasannin kwallon kafa a cikin wannan shekara ta 2021Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya maida hankali ne kan hasashen masana dangane da harkar wasannin kwallon kafa a cikin wannan shekara ta 2021, bayan da coronavirus ta dakushe harkokin a shekarar 2020 da ta gabata....more11minPlay
January 04, 2021Wasanni - Gasar kwallon Dawaki irinta ta farko cikin shekaru 20 a jihar PulatoShirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda gasar kwallon dawaki ta gudana a jihar Pulato ta Arewacin Najeriya....more10minPlay
December 28, 2020Wasanni - Bitar muhimman abubuwan da suka faru cikin 2020 a duniyar wasanni (2)Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya cigaba da yin waiwaye kan muhimman abubuwan da suka faru a duniyar wasanni cikin shekarar 2020....more10minPlay
December 21, 2020Wasanni - Waiwaye kan mahimman abubuwan da suka auku a 'Duniyar Wasanni' 2020A cikin shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi waiwaye kan mahimman abubuwan da suka auku a fagen wasanni a fadin duniya. A yi sauraro lafiya....more11minPlay
December 14, 2020Wasanni - An bar arewacin Najeriya a baya a harkar fitar da 'yan wasa zuwa TuraiA cikin shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon, Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari a kan dambarwa da sarkakiyar da ke tattare da fitar da 'yan wasan kwallon kafa daga arewacin Najeriya zuwa nahiyar Turai, da kuma yadda yankin kudancin kasar ya yi wa arewaci nisa a harkar....more11minPlay
December 07, 2020Wasanni - An kammala zangon farko na gasar zakarun nahiyar Afrika da na kwararruShirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba gasannin zakurun nahiyar Afrika da na kwararru, wadanda aka kammala zango na farko a karshen makon da ya gabata....more10minPlay
November 30, 2020Wasanni - Cin hanci da rashawa sun daibaibaye hukomomin kwallon kafaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gamabo Ahmad yayi nazarai kan yadda za'a tsaftace Hukumomin kwallon kafar kasashe daga cin hanci da rashawa da ya dabaibaye su, da kuma zargin da yanzu haka akewa shugaban hukumar kwallon kafar Afrika Ahmad Ahmad, wanda ya hana shi sake takara....more10minPlay
November 23, 2020Wasanni - Yawan dukar kwallo da kai na haddasa cutar kwakwalwa inji MasanaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahaman Gambo Ahmad, yayi nazari kan binciken da masana kiwon lafiya suka gudanar dangane da alakar yawaitan dukar kwallo da kai da kuma cutar kwakwalwa wanda ke kaiwa ga rasa rayuka....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.