Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
November 16, 2020Wasanni - Za a fara gasar Firimiyar Najeriya a farkon watan DisambaA cikin shirin 'Duniyar Wasann' na wannan mako, Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba batun fara gasar Firmiyar Najeriya, da kuma sharhi a kan wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afrika da Najeriya ta buga canjaras 4-4 da Saliyo....more10minPlay
November 02, 2020Wasanni - Maradona ya cika shekaru 60 da haihuwaA cikin shirin 'Duniyar wasanni' na wannan mako, Abdurrahman Gambo Ahmad, ya yi mana dubi na musamman a game da cikar tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya, Diego Armando Maradona shekaru 60 da haihuwa. Wannan gwarzon dan wasan kwallon kafa, dan kasar Argentina, ya yi fice ne a gasar cin kofin duniya d aka yi a Mexico a shekarar 1986, inda ya taimaka wa kasarsa ta lashe kofin....more10minPlay
October 19, 2020Wasanni - Najeriya ta karrama 'yan wasa 60 saboda cika shekaru 60Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yada zango ne a birnin Abuja na Najeriya, inda aka gudanar da gagarumin bikin karrama tsoffin 'yan wasan da suka kwashe tsawon rayuwar kuruciyarsu wajen hidimta wa kasar tare da daga martabarta a idon duniya. Gwamnati ta bada kyautukan ne ga tsoffin 'yan wasa 60 a daidai lokacin da ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya....more11minPlay
October 12, 2020Wasanni - Sabbin dokokin wasan kwallon kafa a duniyaShirin Duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan sabbin dokokin wasa kwallon kafa a duniya....more11minPlay
October 05, 2020Wasanni - Shekaru 60 na kwallon kafa a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari kan ci gaban da harkar kwallon kafa ta samu a cikin shekaru 60 na samun 'yanci daga Turawan Mulkin Mallaka a Najeriya....more10minPlay
September 28, 2020Wasanni - Gwamnatin Kaduna zata shirya gasar tseren motsa jiki na MarathonShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gamabo Ahmad ya maida hankali dangane da gasar tseren Fanfalaki ko gudun yada kanin wani da aka fi sani da Marathon a turance, wadda gwamnatin jihar Kaduna ta Arewacin Najeriya tace zata shirya a karshen wannan shekara....more11minPlay
September 25, 2020Wasanni - Jamhuriyar Nijar ta sha alwashin bunkasa kwallon kafar mataShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokaci ya tattauna kan shirin hukumar kwallon kafar Jamhuriyar Nijar na maida hankali wajen bunkasa kwallon kafar mata a kasar, kamar yadda ake baiwa bangaren maza muhimmanci....more11minPlay
September 21, 2020Wasanni - Manyan kungiyoyi na fuskantar kalubale a firimiyar banaShirin Duniyar Wasanni na makon nan tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan kalubalen da manyan kungiyoyin da ke buga gasar firimiyar Ingila ke fuskanta a daidai lokacin da aka fara sabuwar kaka....more10minPlay
September 18, 2020Wasanni - Yadda za a farfado da wasan tseren keke a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni na wannan Juma'ar tare da Abdoulaye Isa ya yi nazari ne kan wasan tseren keke da ke fuskantar koma baya a Najeriya duk da shekarun da aka dauka ana gudanar da wasan a kasar....more11minPlay
September 14, 2020Wasanni - CAF ta dakatar da manyan wasanni a AfrikaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya tattauna ne kan matakin Hukumar Kwallon Kafar Afrika na dakatar da wasu manyan wasanni a nahiyar saboda sake barkewar annobar Covid-19....more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.