Lafiya Jari ce

Lafiya Jari ce

By RFI Hausa
Download on the App Store

Lafiya Jari ce episodes

  • Ta'ammuli da miyagun kwayoyi na kara yawan masu tabin hankali a Nijar
    Shirin "Lafiya jari ce"  na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda matsalar shaye-shaye sannu a hankali ke ci gaba da jefa tarin matasa a lalurar hauka ko kuma tabin hankali, matsalar da ke ci gaba da tsananta a sassan Jamhuriyya Nijar musamman tsakanin matasa ko kuma daliban jami’o’i. 
    Alkaluman ma’aikatar lafiyar Nijar na nuna yadda ake da tarin matasa da yanzu haka ke karbar maganin cutar kwakwalwa galibinsu sakamakon ta’ammali da miyagun kwayoyi ko kuma shaye-shayen zamani.
    11 min
  • Yadda jama'a za su bai wa lafiyarsu kariya a lokacin zabe
    Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wanna mako ya kawo mana yadda jama'a za su duba lafiyarsu ne a lakcin zabuka. Wannnan maudu'i na zuwa ne bisa la'akari da yadda jama'a da dama suka samu rauni, wasu kuma suka mutu saboda tarzomar da  ta tashi a lokacin zaben shugaban kasa a Najeriya.
    11 min
  • Najeriya ta fi yawan kutare a Afrika
    Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan sake bazuwar cutar kuturta a Najeriya, inda Majalisar Dinkin Duniya ta ce, kasar ce ke kan gaba wajen yawan kutare a kasashen Afrika.
    10 min
  • Yadda mutane ke boye cutar sankarar mama
    A Najeriya ana ci gaba da samun matsalar cutar sankarar mama, cutar d har yanzu babu takamammen maganinta duk kuwa da cewa daya bisa uku na matan duniya na cikin hadarin kamuwa da ita. Har yanzu dai kwararru sun gaza gano aininhin abin da ke haddasa wannan cuta, sai dai sun ce sun gano dalilan da suka sa take kama wasu nau'ukan mata fiye da wasu.
    11 min
  • Yadda mutane ke boye cutuka masu nasaba da kwakwalwa
    Shirin 'Lafiya Jari ce' ya mayar da haankali ne a kan yadda mutane ke boye cutukan da ke damunsu har  su kai ga ta'azzara a jikinsu, musammam cutukan da suka shafi kwakwalwa. sau da damu a cikin al'ummarmu, mutane ba sa zuwa ganin likitan kwakwalwa, ko kuma kaai 'yaan uwansu, don kawai kada a danganta su da laallurar tabin hankali.
    11 min

About Lafiya Jari ce

From the publisher's feed

Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama’a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi,…

More shows like Lafiya Jari ce

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners