Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
November 25, 2019Wasanni - Ilahirin tawagogin kwallon kafar Najeriya sun fuskanci koma bayaIlahirin Kungiyoyin kwallon kafar Najeriya da suka kara a matakan gasar daban-daban na duniya sun sha kaye, yayinda wasu suka gaza kai labarin shiga gasar ma dungurugum, hakan yasa diga ayar tambaya game da ko daga ina matsalar ta ke? Michel Kuduson yayi duba kan batun a cikin shirin wasanni na wannan makon....more10minPlay
November 22, 2019Wasanni - Rikici ya kuno kai wajen daukar yan kokowa a MaradiHukumar kokuwar gargajiya a Nijar ta baiwa jihohi dama na su gudanar da zaben yan kokowa da suka dace sun wakilci jihohin su a gasar cin takobiyu na bana .Za mu duba wasu daga cikin matsalloli da suka soma kuno kai a jihar Maradi batun dakatar da sha’araren dan kokuwar Jihar Maradi Umaru Bindigau....more11minPlay
November 18, 2019Wasanni - Gasar cin kofin Sardauna tsakanin tsaffin 'yan wasa a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba, yayi tattaki zuwa jihar Bauchi dake Najeriya, inda gasar kwallon kafa ta cin kofin Sardauna ta gudana a tsakanin tsaffin 'yan wasan da a baya suka buga wasanni a ciki da wajen kasar....more10minPlay
November 11, 2019Wasanni - Yadda aka yi waje da kasashen Afrika a gasar kofin duniyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari kan yadda aka fitar da kasashen Afrika da suka hada da Najeriya daga gasar cin kofin duniya ta matasa 'yan kasa da shekaru 17 da ke gudana a Brazil. Kazalika za ku ji fashin bakin masana kan kasar da ake ganin za ta iya lashe gasar a bana....more11minPlay
November 04, 2019Wasanni - Halin da ake ciki a Gasar Cin Kofin Duniya a BrazilShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya sake waiwayar wainar da ake tuyawa a Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa 'yan kasa da shekaru 17 da ke gudana a Brazil, inda kasashe irinsu Najeriya da Brazil mai masaukin baki da Faransa da Angola da Senegal suka samu gurbi a zagaye na biyu na gasar. Shirin ya kuma duba kalubalen da ke gaban gasar firimiyar Najeriya a daidai lokacin da aka fara gudanar da ita a karshen mako. Kazalika za ku ji fashin bakin masana dangane da koma-bayan da Barcelona da Real Madrid ke fuskanta a kakar bana....more11minPlay
November 01, 2019Wasanni - Harkar kwallon kafa a AgadezAcikin shirin 'Duniyar Wasanni na wannan mako,Abdoulaye Issa ya yi dubi da wainar daake toyawa a fagen kwallon kafa a garinn Agadez na Jamhuriyar Nijar. A yi sauraro lafiya....more11minPlay
October 29, 2019Wasanni - Gasar Cin Kofin Duniya ta Matasa a BrazilShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta Matasa 'Yan kasa da Shekaru 17 da ke gudana a Brazil, inda tuni Najeriya da ke neman lashe kofin gasar karo na shida, ta yi ruwan kwallaye a wasanta na farko da Hungary....more11minPlay
October 25, 2019Wasanni - Ci gaban da aka samu bayan cika shekaru 100 da fara wasan Polo a NajeriyaShirin duniyar wasanni na makon tare da Abdoulaye Issa ya tabo ci gaban da bangaren wasannin Polo ke samu a Najeriya dai dai lokacin da wasan ke cika shekaru 100 da farawa a kasar....more11minPlay
October 21, 2019Wasanni - Martanin NFF bayan rashin nasarar Super Eagles ta samun tikitin gasar CHAN...more11minPlay
October 18, 2019Wasanni - Tagomashin da wasan Taekwondo ke samu a Jamhuriyyar NijarCikin shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan yadda wasan Taekwondo ke ci gaba da samun karbuwa a Jamhuriyyar Nijar....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.