Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 591 episodes available.
October 18, 2019Wasanni - Tagomashin da wasan Taekwondo ke samu a Jamhuriyyar NijarCikin shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan yadda wasan Taekwondo ke ci gaba da samun karbuwa a Jamhuriyyar Nijar....more11minPlay
October 14, 2019Wasanni - Gasar kwallon dawaki ta Gerogian Cup ta cika shekaru 100Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon yayi tattaki zuwa jihar Kaduna a Najeriya, inda gasar kwallon dawaki 'Polo' ta cika shekaru 100 da kafuwa....more10minPlay
October 07, 2019Wasanni - Dalilan da suka hana wasan dambe ci gaba a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya kai ziyara ne jihar Bauchin Najeriya, inda ake gudanar da wata gasar damben gargajiya. Wasan dambe na da muhimmanci a kasashen Hausa, amma har yanzu yana fuskantar koma-baya a Najeriya a daidai lokacin da kasashen Afrika irinsu Nijar da Senegal ke ci gaba da bunkasa harkar. A cikin wannan shirin za ku ji abin da masana ke cewa kan dalilan da suka hana wasan dambe samun ci gaban azo a gani a Najeriya....more10minPlay
October 04, 2019Wasanni - An samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta NajeriyaShirin duniyar wasannin na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya duba dalilan dasuka janyo aka samu tsaiko wajen soma gasar cin kofin kwallon kafar kwararru ta Najeriya a bana. Wanda ya kamata a fara tun a watan Satumba, amma sai gashi har yanzu shiru kake ji, wasu na danganta matakin da tuhume-tuhume da shugabannin hukumar kwallon kafar Najeriyar kefuskanta, yayin da wasu ke danganta batun da rashin kudi....more11minPlay
September 30, 2019Wasanni - Ana cece-kuce kan kyautar da FIFA ta bai wa MessiShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan cece-kucen da ake ci gaba da yi dangane da kyautar da Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya ,FIFA ta bai wa Lionel Messi a matsayin gwarzon dan kwallon bana. Da dama daga cikin wadanda suka kada kuri'ar sun yi korafin cewa, an tafka magudi a zaben, abin da ya haifar da shakku kan sahihancin zabukan da aka gudanar a can baya....more10minPlay
September 27, 2019Wasanni - Tababa da rashin tabbas sun mamaye zaben Messi a matsayin gwarzon FIFAShirin duniyar wasanni tare da Ahmed Abba ya maida hankali dangane muhawar masana kan cancanta ko akasin Lionel Messi, amatsayin gwarzon dan wasan FIFA na shekarar 2019....more10minPlay
September 23, 2019Wasanni - Tasirin wasan kwallon kafar mata a Jamhuriyyar NijarShirin duniyar wasanni tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan yadda kwallon kafar mata ya samu karbuwa a Jamhuriyyar Nijar, ko da dai kawo yanzu an gaza samar da manyan kungiyoyi don fadada wasannin na mata....more11minPlay
September 20, 2019Wasanni - Kwallon kafa na neman tallafi a AgadezA shirin Duniyar wasanni na yau Juma'a, Abdoulaye Issa ya yi dubi kan halin da kwallon kafa ke ciki a jihar Agadez, Jamhuriyar Nijar. A yi sauraro lafiya....more10minPlay
September 13, 2019Wasanni - Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwalloA cikin shirin Duniyar wasanni ,mun leka Jamhuriyar Nijar,inda muka samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a harakokin da suka jibanci kwallon kafa a Agadez da babban birnin kasar Yameh.Za ku ji irin ci gaba da aka samu a kungiyoyin Agadez da kungiyar As Sonidep dake babban birnin Yameh a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa....more0minPlay
September 09, 2019Wasanni - Gasar tsaffin 'yan wasan kwallon kafa na Najeriya karo na 10...more10minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 591 episodes available.