Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
June 11, 2019Wasanni - Nazari kan zargin fyade da ake yi wa Neyma na BrazilShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan wasu muhimman abubuwa a duniyar wasanni da suka hada da zargin fyade da ake yi wa dan wasan Brazil wato Neyma....more11minPlay
May 27, 2019Wasanni - Tasirin yan wasan kasashen ketare a gasar kwallon kafa ta NijarShirin Duniyar Wasanni na makon nan yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar, inda yayi nazari kan yadda kungiyoyin kwallon kafa a kasar ke sayen 'yan wasa daga kasashen ketare, da kuma irin gudunmawar da yan wasan ke bayarwa, wajen bunkasar kwallon kafa a kasar ta Nijar....more10minPlay
May 20, 2019Wasanni - Tsaffin 'yan wasan nahiyar Afrika sun yi wasa don karrama gwamnan jihar LegasShirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yada zango ne a Jihar Legas da ke Najeriya, inda tsaffin 'yan wasan nahiyar Afrika da suka yi fice, suka gudanar da wasan sada zumunci don karrama gwamnan jihar Akinwumi Ambode kan kokarinsa na bunkasa harkar wasanni da sauran fannoni....more11minPlay
May 13, 2019Wasanni - Kungiyoyin Ingila sun kafa tarihi irinsa na farko a TuraiShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan bajintar da kungiyoyin Ingila suka nuna, inda suka mamaye wasannin karshe na gasar Cin Kofin Zakarun Turai da Cin Kofin Europa. Liverpool za ta kara da Tottenham a ranar 1 ga watan gobe a birnin Madrid a gasar zakarun Turai,yayinda Chelsea za ta kece raini da Arsenal a birnin Baku a ranar 29 ga watan Mayu da muke ciki a gasar Europa....more11minPlay
May 06, 2019Wasanni - Najeriya: Fannin wasanni zai bada gagarumar gudunmawa ga tattalin arzikiShirin Duniyar Wasanni na wannan makon yayi nazari ne kan yadda fannin wasanni zai bada muhimmiyar gudunmawa ga tattalin arzikin kasa, ta fuskokin samar da guraben ayyukanyi da kuma samar da tarin kudaden shiga ga gwamnati....more11minPlay
April 29, 2019Wasanni - Gasar cin kofin Afrika ta 'yan kasa da shekaru 17Shirin duniyar wasanni tare Ahmed Abba ya tabo yadda gasar cin kofin Afrika ta 'yan kasa da shekaru 17 ta gudana a Tanzania, gasar da Kamaru ta lashe bayan doke Guinea.Ayi saurare lafiya....more10minPlay
April 23, 2019Wasanni - Gasar cin kofin zakarun Turai matakin wasan gab da na karsheShirin na yau tare da Ahmed Abba ya tabo yadda ta ke kayawa a gasar cin kofin zakarun Turai, kungiyoyin da ka fitar da wasan gab da na kusa da na karshe dama sauran kungiyoyi 4 da za su kara a zangon gaba, baya ga kungiyar da ake hasashen za ta iya lashe gasar a bana....more11minPlay
April 19, 2019Wasanni - Mutuwar wasu matasa a lokacin tsere a NijarShirin namu na yau zai dubo wasu daga cikin matsalloli dake hana ruwa gudu musaman bangaren guje-guje,wanda hakan ke kai ga rasa rayuka,kamar dai yada a ka fuskanci haka a Jamhuriyar Nijar a lokacin jarabawa ta daukar matasa a ayukan Kwastam a wasu biranen kasar .Abdoulaye Issa ya samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a duniyar wasanni daga Jamhuriyar Nijar....more11minPlay
April 15, 2019Wasanni - Jadawalin kasashen da za su kara a gasar cin kofin AfrikaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari ne game da jadawalin kasashen da za su fafata da juna a Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika da kasar Masar za ta karbi bakwanci daga ranar 21 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yuli. A karon farko kenan da kasashe 24 ke karawa a wannan babbar Gasar Kwallon Kafa a nahiyar. Wasu masana na ganin cewa, sabbin kasashen da suka shiga gasar a bana za su iya bada mamaki....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.