Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
January 24, 2020Wasanni - CAF ta fitar da jadawalin wasannin neman gurbin gasar cin kofin duniyaShirin duniyar wasanni na wannan lokacin ya maida hankali ne kan jadawalin da hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF ta fitar a ranar talata, na yadda kasashen nahiyar za su fafata a wasannin neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya, wadda za ta gudana a kasar Qatar....more9minPlay
January 13, 2020Wasanni - Cancantar Mane ta lashe kyautar dan kwallon AfrikaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan cancantar Sadio Mane ta lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika na 2019, inda ya doke Mohamed Salah da Riyad Mahrez....more10minPlay
January 06, 2020Wasanni - Muhimman abubuwan da suka wakana a wasanni a 2019Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan muhimman abubuwa da suka faru a fagen wasanni daban-daban a shekarar 2019....more11minPlay
December 30, 2019Wasanni - Muhimman abubuwan da suka faru a fagen kwallon kafa cikin shekarar 2019A cikin shirin duniyar wasanni na musamman Abdurrahman Gambo Ahmad ya tabo muhimman abubuwan da suka faru cikin shekarar da muke bankwana da ita ta 2019, ciki har da yadda Liverpool ta lashe kofin zakarun Turai da yadda Manchester City ta lashe gasar Firimiya da kuma Messi ya lashe kyautar Ballon d'Or....more10minPlay
December 23, 2019Wasanni - Kiris ya rage NFF ta dakatar da Kano Pillars a NajeriyaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan barazanar da Hukumar Kwallon Kafar Najeriya ta yi na dakatar da Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars saboda wani mataki da aka dauka na maka Hukumar Kwllon Jihar a kotu....more11minPlay
December 16, 2019Wasanni - UEFA za ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai a yauA cikin shirin Duniyar Wasanni Abdulrahaman Gambo ya mayar da hankali ga batun fitar da jadawalin gasar cin kofin Turai na UEFA,tarda baiwa masu sauraren RFI damar tafka muhawara daga jihar Kano tareda wakilinmu Abubakar Isa Dandago....more11minPlay
December 09, 2019Wasanni - Anthony Joshua ya sake lashe kambun duniya a karo na biyuShirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo ya yi tsokaci kan yadda Anthony Joshua ya sake dage kambun duniya a karo na biyu....more10minPlay
December 06, 2019Wasanni - Nasarar lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6 ga Messi ya haddasa cece-kuceShirin duniyar wasanni a wannan karon tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali kan cece-kucen da ya dabaibaye nasarar Messi ta lashe kyautar Ballon d'Or karo na 6....more11minPlay
December 02, 2019Wasanni - Damben gargajiya da kwakwadar miyagun kwayoyiAn wayi gari wasannin damben gargajiya a wasu kasashen Afrika na fuskantar koma baya,lamarin da ya samo asali daga rashi kulawa da hukumomi a kasashe da suka hada da Najeriya da Nijar ke yi a kai.A Najeriya yan wasan dambe sun koka a kai, kamar dai yadda zaku ji a shirin duniyar wasanni tareda Abdulrahaman Gambo....more11minPlay
November 29, 2019Wasanni - Matasa na fama da karancin filayen wasanni a NijarKarancin filayen motsa jiki na daga cikin matsalolin da matasa ke fama da su a wasu jihohin Jamhuriyar Nijar.A jihar Maradi,kungiyoyi da damane suka koka dangane da wannan matsala,kamar dai yada zaku ji a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.