Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
June 05, 2017Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai sau 12Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan nasarar da Real Madrid ta samu har ta lashe kofin gasar Zakarun Turai karo na 12 bayan ta doke Juventus ci 4-1 a wasan karshe da suka fafata a Cardiff a ranar Asabar....more11minPlay
June 02, 2017Fifa ta gina cibiyar wasanni da horas da kwallon kafa a Jamhuriyar NijarA lokacin wata ziyara da ya kai a Jamhuriyar Nijar, shugaban Hukumar Kwallon Kafa a Duniya Fifa Gianno Infantino ya yi amfani da wannan damar domin kaddamar da wata babbar cibiya da ke kunshe da filin wasa da kuma sashen horas da wasan kwallon kafa da hukumar ta gina a birnin Yamai.Abdoulaye Issa ya yi mana dubi a game da wannan ziyara ta Infantino da kuma muhimman abubuwan da ya kaddamar a lokacin ziyarar ta ranar 28 ga watan fabarairun da ya wuce....more11minPlay
May 29, 2017Arsenal ta lashe kofin FAShirin Duniyar Wasanni ya mayar da hankali kan gasar FA ta Ingila inda Arsenal ta lashe kofin gasar karo na 7 bayan ta doke Chelsea....more10minPlay
May 26, 2017Manchester United ta lashe kofin Europa karon farko a tarihiKaron farko a tarihi, Manchester United ta lashe kofin gasar Europa, bayan da ta doke Ajax Amsterdam ci 2-0. Tuni kungiyar ta sadaukar da wannan nasara ga mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin ta'addancin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 22 a birnin na Manchester.AbdurRahman Gambo Ahmed ya yi mana dubi a game da wannan nasara ta Manchester a gasar ta Europa....more11minPlay
May 19, 2017Sharhi kan wasannin karshe a manyan Lig na TuraiShirin Duniyar Wasanni ya yi sharhi ne kan wasannin karshe na kammala manyan lig a Turai, musamman kan wadanda suka lashe kofi da kungiyoyin da za su gasar zakarun Turai a kaka mai kamawa....more11minPlay
May 15, 2017Gabon 2017: Gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 17A jiya lahadi 14 ga watan Mayu aka soma gasar cin kofin kwallon kaffa na yan kasa da shekaru 17.a karawar farko Guinee ta doke Gabon da ci 5 da 1,Ghana ta doke Kamaru da ci 4 ba ko daya.A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya duba mana irin kokarin da hukumomin Nijar suka yi wajen kasasncewa a Gabon....more11minPlay
May 12, 2017Haduwar Real Madrid da Juventus a gasar Zakarun TuraiShirin Duniyar Wasanni ya yi sharhi kan haduwar da za a yi tsakanin Real Madrid da Juventus a gasar zakarun Turai wasan karshe. Juventus ta fitar da Monaco yayin da Real Madrid ta fitar da Atletico Madrid a zagayen kusa da karshe....more10minPlay
May 08, 2017Matsalar karancin filayen wasanni a NijarShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan matsalar filayen wasanni a Nijar musamman a jihar Maradi. Shirin ya tattauna da hukumomi da masu ruwa da tsaki ga sha'anin kwallon kafa a kasar....more11minPlay
May 05, 2017Damben da Joshua ya doke Klitschko ya ja hankaliShirin Duniyar Wasanni ya yi nazari ne kan damben da aka fafata wanda ya ja hankalin duniya inda Anthony Joshua dan asalin Najeriya ya doke Wladimir Klitschko a damben kambun IBF na duniya....more11minPlay
May 01, 2017Horas da matasa a harkokin wasanni a NijarShirin Duniyar wasanni ya mayar da hankali kan shirin horas da matasa a harkokin wasanni daban-daban a Jamhuriyar Nijar tare da Abdullahi Issa....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.