Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
August 21, 2017Matsalolin da masu horar da wasan kokowa ke fuskanta a nahiyar AfricaShirin Duniyar wasanni da Abdullahi Issa ke gabatarwa na wannan makon ya maida hankali ne kan kalubalen masu horar da wasan kokowa a nahiyar Africa....more11minPlay
August 14, 2017Nazari bayan kawo karshen wasanni guje-guje da tsale-tsale na duniya a LondonShirin duniyar wasanni ya yi dubi tare da karban sharhin manazarta kan gasar guje-guje da tsale-tsale na duniya da aka kammala ranar lahadin karshan mako a birnin London da ke Ingila....more0minPlay
August 07, 2017Shirye-Shiryen Super Eagles don tunkrar gasar Cin Kofin Afirka {CHAN}Shirin duniyar wasanni ya duba shirye-shiryen da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles a Najeriya ke yi don tunkarar gasar cin kofin Nahiyar Afirka ta CHAN, Kana shirin ya kuma duba wasu batutuwan da suka shafi cinikin dan wasan kwallo mafi tsada a duniya Wato Neymar na Brazil....more11minPlay
August 04, 2017Wasannin Francophonie da suka gudana a Abidjan 1An gudanar da wasannin kasashe masu amfani da harshen Faransanci daga ranar 20 zuwa 30 ga watan yuli. shekarar 2017 a Cote D'Ivoire, gangamin da ya samu halartar kasashe 53.A cikin shirin na yau mu soma da bangaren kokowa inda muka samu tattaunawa da wasu yan Nijar a kai....more11minPlay
July 30, 2017Bikin fitar da zakarun 'yan wasa a NajeriyaGarumin bikin wasannin da Najeriya ke gudanarwa duk bayan shekaru biyu wanda ke da nufin tsakulo 'yan wasan da za su rika wakiltar kasar a fagen wasanni ya gamu da tangarda, baya da aka shafe shekaru a jere ba tare da gudanarwa ba....more10minPlay
July 21, 2017Shirin zaben shugabannin hukumar guje-guje da tsalle-tsalle a NajeriyaA Najeriya yanzu haka ana ci gaba da shirye-shiryen zaben sabbin shugabanni a hukumar guje-guje da tsalle-tsalle ta kasar.To sai dai kamar yadda za a ji a cikin wannan shiri na Abdouye Issa, ga alama akwai matsaloli da dama da ke haddasa tarnaki wajen gudanar da zaben....more11minPlay
July 03, 2017'Yan Kokuwar Nijar na canza sheka daga Jiha zuwa JihaShirin Duniyar Wasanni ya diba yadda 'Yan kokuwa da dama suke canza shekara daga jihar da suke wakilta zuwa wata jiha....more11minPlay
June 19, 2017Yawan mutuwar 'yan wasan Afrika a filiShirin Duniyar Wasanni ya yi nazari kan yadda yawanci ake samun mutuwar 'yan wasan Afrika a tsakiyar filin wasan kwallon kafa. Shirin ya tattauna da masana kan wannan batun....more11minPlay
June 12, 2017Afrika ta kudu ta doke Najeriya a wasan shiga gasar cin kofin AfrikaShirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan yadda Afrika ta kudu ta zo har gida ta doke Najeriya ci 2-0 a wasan neman shiga gasar cin kofin Afrika da suka fafata a Uyo....more11minPlay
June 09, 2017An dakatar da shugaban hukumar shirya kokowar gargajiya a NijarKwamitin gudanarwa na hukumar shirya kokowar gargajiya a Jamhuriyar Nijar ya dakatar da shugaban hukuma.Abdoulaye Issa ya yi mana dubi a game da wannan sabon rikici da ya kunno kai a hukumar shirya kokowar gargajiya wasan da ke da matukar muhimmanci ga al'ummar kasar....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.