Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.
November 20, 2017Wasanni - Yadda ake gudanar da gasar kwallon Tennis ta kasa a KanoShirin duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya kai ziyarar ne jihar Kano da ke tarayyar Najeriya domin duba yadda ake gudanar da babban gasar wasan Tennis ta kasa wanda shine mafi girma a Najeriya....more11minPlay
November 13, 2017Wasanni - Rashin shigar mata cikin wasannin motsa jiki a kasar HausaA wannan mako shirin Duniyar wasanni ya mayar da hankali ne kan rashin shigar mata cikin wasannin motsa jiki a kasar Hausa....more0minPlay
November 10, 2017Wasanni - Wasar Langa a Najeriya‘Daya daga cikin wasannin gargajiya da suka samu karbuwa a wajen jama’a a Nigeriya shi ne wasan Langa.Babban abinda kan burge mutane tare da jan hankalinsu game da wasan na Langa shi ne yadda dan wasa kan rike kafarsa daya tare da gudu bisa kafarsa daya.Wasan Langa, ya samo asali ne daga irin wasannin da yara kan yi, kafin daga bisani wasan ya samu daukaka.Abdoulaye Issa a cikin shirin Duniyar wasannin ya duba mana yanayin wasar Langa....more11minPlay
November 06, 2017Wasanni - Hukumomin Najeriya sun yaba wa Super Eagles kan nasarar zuwa RashaBisa nasarar samun tikitin zuwa gasar cin kofin duniya da za a gudanar a Rasha a shekara mai zuwa,yan Najeriya da dama ne yanzu haka ke ci gaba da yaba wa hukumomin kasar duk da irin matsallolin da wannan kungiya ta fuskanta a baya.Ministan wasanni Solomon Dalung ya sheidawa Bashir Ibrahim Idris a cikin shirin Duniyar Wasanni cewa sun shirya domin samun nasarori a gasar ta Rasha....more10minPlay
October 30, 2017Wasanni - Gasar cin kofin Tofa a Kanon NajeriyaAn gudanar da gasar da ake kira ''Tofa Premier Cup'' daya daga cikin muhimman wasannin kwallon kafa da suka fi daukar hankulan jama'ar Kano a Najeriya.Muhammad Sani Abubakar ya mayar da hankali kan wannan gasa a cikin wannan shiri....more10minPlay
October 16, 2017Wasanni - Farfado da harkokin wasanni a NajeriyaShirin duniyar wasanni ya mayar da hankali kan matsaloli da kokarin farfado da harkokin wasanni musamman kwallon kafa a Najeriya....more11minPlay
October 13, 2017Rawar da kasashen Afirka ke takawa a gasar kofin duniya ta 'yan kasa da shekaru 17An shiga mako na biyui da fara gasar neman kofin duniya ajin 'yan kasa da shekaru 17 a kasar India, kuma daga cikin wadanda ke taka rawa a gasar ta bana har da kasashen Afirka.A cikin wannan shiri, Abdoulaye Issa ya yi mana dubi a game da irin rawar da 'yan wasan na Afirka ke takawa....more11minPlay
October 09, 2017Najeriya ta samu gurbi a gasar kofin duniya a RashaShirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da Najeriya ta kan Zambia da ci 1-0 a birnin Uyo, abin da ya bai wa Super Eagles damar zuwa gasar cin kofin duniya da za a gudanar a shekara mai zuwa a Rasha. Shirin ya yi nazari kan abubuwan da suka taimaka har Najeriya ta kai ga gaci, yayin da wasu suka bayyana bacin ransu kan jinkirin da aka samu kafin Najeriyar ta zura kwallonta ta hannun Alex Iwobi a minti na 73....more0minPlay
October 06, 2017Nijar ta yi nasarar zuwa gasar neman kofin duniya na 'yan kasa da shekaru 17Karon farko a tarihi, Nijar ta yi nasarar zuwa gasar duniya ta neman kofin kwallon kafa na matasa 'yan kasa da shekaru 17 a duniya wadda aka fara a wannan juma'a a kasar India.Abdoulaye Issa, ya yi mana dubi a game da muhimmancin wannan dama da Nijar ta sama da kuma irin kalubalen da ke gabanta lura da cewa wannan ne karon farko da ta ke halartar gasar....more11minPlay
October 02, 2017Kokuwar gargajiya ta makafi a Jamhuriyar NijarA karon farko Jamhuriyar Nijar ta gudanar da gasar kokuwar gargajiya ta makafi zalla , in da aka ajiye takobi da wasu kyautuka ga wanda ya yi nasarar zama zakara a kokuwar. Ko da dai an gudanar da gasar ne a matsayin gwaji kafin daukaka shi har ya kai ga wani mataki a kasar kamar dai yadda za ku ji karin bayani a cikin na duniyar wasanni tare da Abdoulaye Issa....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 580 episodes available.