Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 231 episodes available.
February 21, 2022Gasar Zakarun Turai: Yadda ta kaya a zagayen kungiyoyi 16Shirin 'Duniyar Wasanni' ya yi nazari a kan yadda ta kaya a gasar zakarun nahiyar Turai, zagayen kungiyoyi 16....more10minPlay
February 14, 2022An gudanar da gasar gudun fanfalaki a LegasShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, ya halarci gasar gudun fanfalaki na 'Lagos Marathon' da aka gudanar a birnin legas da ke Najeriya. Cikin wadanda suka shiga wannan tsere, har da gwamnan jihar ta lEGAS, babajide Sanwo-Olu....more11minPlay
February 07, 2022Senegal ta lashe kofin gasar kwallon kafar kasashen AfrikaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da AbduRahman Gambo Ahmad ya tattauna akan nasarar da kasar Senegal ta samu wajen lashe kofin gasar kwallon kafa ta kasashen Afirka da Kamaru ta karbi bakunci....more10minPlay
January 31, 2022Hukumar CAF ta dage haramcin da ta yi na soke wasanni a filin wasa na OlembeHukumar kwallon kafar Afrika ta sanar da dage haramci da ta yi na soke wasanni a filin wasa na Olembe biyo bayan mutuwar mutane 8 da aka samu ranar litinin 24 ga watan janairu 2022....more9minPlay
January 10, 2022An bude gasar cin kofin Afrika karo na 33 a KamaruShirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan gasar cin kofin Afrika da aka fara gudanarwa jiya lahadi a Kamaru, gasar a wannan karon na matsayin karo na 33 tun bayan farowa zuwa yanzu....more11minPlay
January 03, 2022An kammala gasar kwallon dawaki ta bana a JosShirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yada zango ne a garin Jos da ke jihar Filato ta Najeriya, inda aka kammala wasannin gasar kwallon dawaki da aka fi sani da Polo a Turance, gasar da ta samu halartar baki daga ciki da wajen Najeriya. Bashir Ibrahim Idris ya halarci gasar ta tsawon mako guda. Ku latsa alamar sautin domin sauraren cikakken shirin da ya hada....more10minPlay
December 27, 2021Kalubalen da ke tunkaro gasar cin kofin Afrika na 2022 a KamaruShirin Duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan shirin tunkarar gasar cin kofin Afrika da za ta gudana a Kamaru da kuma jita-jitar da ke nuna cewa da yiwuwar kungiyoyi su hana 'yan wasan nahiyar halartar gasar....more11minPlay
December 20, 2021Hukumar kwallon kafar Najeriya ta sauya mai horar da kungiyar Super EaglesHulumar kwallon kafar Najeriya NFF ta sallami Gernot Rhor mai horar da kungiyar kwallon kafar Super Eagles.Sallamar dake zuwa a wani lokaci da ya kasa kawo sauyi a tafiyar kungiyar ga baki daya.a cikin shirin Abdurahaman Gambo Ahmad ya ji ta bakin ma'abuta kwallon kafa da kuma irin fatan su bayan nadin sabon mai horar da Super Eagles a cikin shirin Duniyar wasanni....more10minPlay
December 13, 2021Yadda wasu kasashe ke shirin kauracewa gasar Olympics ta Beijing 2022Shirin Duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe ke kokarin kauracewa gasar Olympics ta hunturu da za ta gudana a birnin Beijing na China cikin shekarar 2022....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 231 episodes available.