Wasanni

Wasanni

By RFI Hausa
Download on the App Store

Wasanni episodes

  • Attajiran larabawa sun raja'a wajen zuba jari a fagen wasanni
    Masana harkar tattalin arziki na duniya sun lura cewa manyan attajiran kasashen larabawa da dama, sun fara karkatar da akalar hanyoyin samun kudin shigar su daga kan mai zuwa wasu hanyoyi na zamani, wadanda suka hada da harakokin wasanni musamman wasan kwallon kafa.
    Shirin Duniyar wasanni na wannan lokaci zai mayar da hankali a kai tareda Nasiru Sani.
    10 min
  • Yadda NFF ta rarrashi Isma'ila Mabo bayan ta mace shi
    Shirin Duniyar Wasanni tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kacokan da tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya, Isma'ila Mabo wanda Hukumar Kwallon Kafar kasar ta NFF ta rarrashe shi tare da ba shi hakuri bayan ta ki gayyatar shi  zuwa wani biki da ta shirya domin karramar tsoffin 'yan wasan mata da ya horas da aka gudanar a birnin Lagos.
    11 min
  • Yadda NFF ta ki karrama Isma'ila Mabo (2)
    Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda yake tattaunawa kan rashin gayyatar tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya Super Falcon, Isma'ila Mabo zuwa bikin karramar tsoffin 'yan wasan mata da ya horas har suka kafa gagarumin tarihi a Najeriya. Wani abu da ya zafafa cece-kuce kan lamarin shi ne yadda aka gayyato hatta matan da ke zaune a Amurka da Turai amma aka mance da Mabo wanda ke zaune a garin Jos na jihar Filato.
    11 min
  • Yadda NFF ta ki karrama Isma'ila Mabo (1)
    Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya tattauna ne kan rashin gayyatar tsohon kocin tawagar mata ta Najeriya Super Falcon, Isma'ila Mabo zuwa bikin karramar tsoffin 'yan wasan mata da ya horas har suka kafa gagarumin tarihi a Najeriya. Wani abu da ya zafafa cece-kuce kan lamarin shi ne yadda aka gayyato hatta matan da ke zaune a Amurka da Turai amma aka mance da Mabo wanda ke zaune a garin Jos na jihar Filato.
    11 min

About Wasanni

From the publisher's feed

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

More shows like Wasanni

Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners