Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 206 episodes available.
April 05, 2021Wasanni - Dan wasan Najeriya daya tilo da ya rage a gasar cin kofin zakarun TuraiShirin Duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan wasannin gab dana kusa da karshe karkashin gasar cin kofin zakarun Turai, wasannin da zai matukar jan hankalin masoya kwallo a sassan Duniya, haka zalika ya tabo yadda dan Najeriya daya tilo ya rage a cikin gasar....more10minPlay
April 02, 2021Wasanni - Koma bayan wasannin motsa jiki a NajeriyaA wani sabon kokari na farfado da wasannin matasa daga tushe, a kwanakin baya Ministan Wasannin Nigeria Sunday Dare, ya gana da shugabannin hukumar wasan kwallon kafa ta duniya wato FIFA, inda suka tattauna a kan hanyoyin farfado da wasannin motsa jiki na matasa a Nigeria....more11minPlay
March 29, 2021Wasanni - Duniyar Wasanni: Wasannin neman tikitin zuwa gasar AFCONShirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya yi dubi ne da wasannin kwallon kafa na neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afrika da ke gudana a halin yanzu. ya kuma yi nazari a kan babbar tawagar kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles da kalubalen da ke gabanta duk da cewa ta samu tikitin zuwa AFCON. Abdurrahman Gambo Ahmad ne ya shirya ya gabatar....more11minPlay
March 26, 2021Wasanni - Super Eagles na neman maki daya a karawar da zata yi Ecureuils ta kasar BeninDaga cikin tikitin 24 ko mu ce 23 bayan da Kamaru mai masaukin baki, kasashe 13 ne aka tabbatar da sun samu na su tikiti ga zaman da ake yanzu. Daga cikin bakin da ake da su a wannan ganggami ,za mu iya zana tsibirin Comoros, Gambia, Gabon , Guinee Equatorial, Masar, Tunisia, Senegal ,Zimbabwe ,Ghana ,Burkina Faso , Mali ,Guinee Conakry....more11minPlay
March 25, 2021Wasanni - Ba za mu yi sakaci a wasanmu da Benin ba- Super EaglesShirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da karawar da Najeriya za ta yi da Benin a wasan neman tikitin shiga Gasar Cin Kofin Afrika a Kamaru. Super Eagles ta ce, ba za ta yi sakacin da ta yi a wasanta da Saliyo ba. Kazalika Kaften din tawagar ta Najeriya Ahmed Musa ya mayar da martani kan masu cece-kuce game da matakin da kocin tawagar Gernot Rohr ya dauka na gayyato shi don buga wasan. Kuna iya latsa alamar sauti don jin cikakken shirin....more11minPlay
March 15, 2021Wasanni - Shirin zaben sabon shugaban hukumar CAF ya kankamaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari kan zaben hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF da ake tunkara....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 206 episodes available.