Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.... more
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 252 episodes available.
March 25, 2021Wasanni - Ba za mu yi sakaci a wasanmu da Benin ba- Super EaglesShirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da karawar da Najeriya za ta yi da Benin a wasan neman tikitin shiga Gasar Cin Kofin Afrika a Kamaru. Super Eagles ta ce, ba za ta yi sakacin da ta yi a wasanta da Saliyo ba. Kazalika Kaften din tawagar ta Najeriya Ahmed Musa ya mayar da martani kan masu cece-kuce game da matakin da kocin tawagar Gernot Rohr ya dauka na gayyato shi don buga wasan. Kuna iya latsa alamar sauti don jin cikakken shirin....more11minPlay
March 15, 2021Wasanni - Shirin zaben sabon shugaban hukumar CAF ya kankamaShirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari kan zaben hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF da ake tunkara....more11minPlay
FAQs about Wasanni:How many episodes does Wasanni have?The podcast currently has 252 episodes available.