Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
August 20, 2016Tarihin Maman Sani Abdoulaye na Jamhuriyar NijarShirin tambaya da amsa na wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya kawo muku Tarihin Fitaccen Makidin Nijar Mamman Sani Abdoulaye, kana shirin na kunshi da karin haske dangane da gwani tsere Usain Bolt na Jamaica da ya lashe zinari Uku a wasanni Olympics a Rio....more22minPlay
August 13, 2016Tambaya da amsa:Tarihin tsohon dan wasan Argentina MaradonaZa'a ji tarihin tsohon dan wasan kwallon kafa na kasar Argentina Diego Armando Maradona cikin shirin tambayoyi da amsa....more21minPlay
August 06, 2016Tarihin Ummu SangareCikin shirin Tambayoyi da Amsa za'aji tahirin shahararriyar mawakiya Oumou Sangare....more0minPlay
July 30, 2016Tambaya da Amsa: Yadda ake buga kudiShirin Tambayoyi da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyi da masu saurarenmu suka aiko da suka kunshi yadda ake buga Kudi da kuma Tarihin Kamfanin sufuri na Rimbo....more21minPlay
July 16, 2016Salon tafiyar da gwamnati a BritaniyaShiran Tambaya da Amsa a wannan lokaci na tafe da karin haske kan Salon tafiyyar da gwamnati a Britaniya da tarihin fitattun 'yan wasanni tennis Serena da Venus Williams, tare da Umaymah Sani Abdulmumin....more21minPlay
June 25, 2016Amsoshin tambayoyin masu saurareA cikin shirin tambayoyin masu saurare na wannnan mako Umaymath Sani ta duba wasu daga cikin tambayoyin ku inda ta mika su zuwa masana,ga kuma amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare....more21minPlay
June 18, 2016Tambaya da amsa:Kudaden Najeriya dake wajen kasarUmaymah Sani AbdulMumin ta dubo wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare,ta kuma duba wasu daga cikin wasiku masu saurare....more20minPlay
June 11, 2016Tambaya da Amsa: Tarihin Kogin Nile na MasarA cikin shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare,Umaymah Sani ta duba wasu daga cikin su,dama kokarin samo amsoshin tambayoyin kamar haka....more22minPlay
June 04, 2016Tambaya da amsa: Tarihin Sarkin Bauchi YakubuA cikin Shirin amsoshin tambayoyin masu sauraro Umaymah Sani Abdulmumin ta dubo wasu daga cikin amsoshin ku masu sauraro dake neman sanin tarihin masarautar Bauchi a Najeriya.Sai a biyo mu....more21minPlay
May 29, 2016Tambaya da Amsa: Tarihin Rashidi YekiniShirin Tambayoyin masu saurare ya yi kokarin amsa tambayoyi ne da suka shafi rubutun tsarin rubutun Ajami da ake amfani da haruffan Larabci domin rubuta hausa sannan shirin ya bayar da Tarihin Tsohon Dan wasan Najeriya Rasidi Yekini....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.