Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
April 15, 2017Tambaya da Amsa - Wasa tsakanin Katsinawa da GobirawaShirin tambayoyi da amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi da dama da suka hada da wasan barkwanci tsakanin Katsinawa da Gobirawa, da tambaya kan cutar Sankarau da ta hallka mutane fiye da 400 a Najeriya da kuma bayani akan Guguwa da aka fi samu a lokacin zafi.....more20minPlay
April 08, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Antonio Conte na ChelseaShirin tambaya da Amsa ya duba tarihin Kocin Chelsea Antonio Conte kamar yadda masu saurare suka bukata, Kana mun amsa tambaya kan ciwon Mantuwa da bayani kan makami mai guba. A yi sauraro lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin....more21minPlay
April 02, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Ahmed Kathrada na kasar Afrika ta KuduShirin Tambaya da Amsa ya mayar da hankali kan sanin tarihin marigayi Ahmed Kathrada na kasar Afrika ta Kudu da suka yi zaman gidan yari da tsohon shugaban kasar Nelson Mandela na tsawon shekaru....more21minPlay
March 21, 2017Ma'anar Kiranye da Tauraruwa mai wutsiyaShirin Tambaya da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyin da suka kunshi Ma'anar Kiranye a tsarin dimokuradiya da ma'anar Tauraruwa mai wutsiya da kuma Tarihin Sabon Shugaban Somalia Mohamed Abdullahi Mohamed Farmajo...more0minPlay
March 11, 2017Tambaya da Amsa - Bambacin aikin Soji da Dan sandaDaga cikin Tambayoyin da shirin Tambaya da Amsa ya yi nazari a kai wannan makon, akwai batun bambacin aikin Soji da Dan Sanda. A yi sauraro lafiya tare da Abdullahi Issa....more21minPlay
March 04, 2017Tambaya da Amsa - Shirin Tambaya da Amsa gameda zuban jini abyan haihuwaCikin wannan shiri na Tambaya da Amsoshi wanda Nura Ado Sulaiman yake gabatarwa za'aji matsalolin dake haifar da zuban jini wajen haihuwa da kuma tarihin MDD....more20minPlay
March 02, 2017Tambaya da Amsa - Ma'anar Kiranye da Tauraruwa mai wutsiyaShirin Tambaya da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyin da suka kunshi Ma'anar Kiranye a tsarin dimokuradiya da ma'anar Tauraruwa mai wutsiya da kuma Tarihin Sabon Shugaban Somalia Mohamed Abdullahi Mohamed Farmajo...more21minPlay
February 25, 2017Tambaya da Amsa - Tambaya da Amsa game da Robert Mugabe na ZimbabweCikin wannan shiri da Abdoulaye Issa ke gabatarwa za'aji tarihin Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe. Za kuma aji muhimmancin cin gishiri a cikin abinci....more21minPlay
February 11, 2017Tambaya da Amsa - Amfanin Kankana ga Lafiyar dan AdamShirin Tambaya da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyin da suka kunshi amfanin Kankana ga lafiyar bil'adama da kuma yadda kamfanonin sadarwa na Intanet irinsu Facebook ke samun kudade....more21minPlay
February 04, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Madugun adawar Congo Etienne TshisekediA cikin Tambayoyin masu saurare da amsa za a ji tarihin jagoran 'yan adawa na kasar Congo wanda ya mutu Etienne Tshisekedi, sannan kuma da bayani game da fasahar Android na google a wayoyin hannu....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.