Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
September 23, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Tsibiri a ckin shirin amshoshin tambayoyin masu saurareA cikin shirin tambayoyin ku masu sauraren sashen hausa na gidan rediyon Faransa Rfi ,za ku ji ko a ina aka kwana dangane da batun masarautar Tsibiri dake Jamhuriyar Nijar dama wasu amsoshin tambayoyin ku a kai....more20minPlay
September 17, 2017Tambaya da Amsa - Karin bayani kan alakar sauyin yanayi da kuma guguwa da ke tasowa daga tekuDaya daga cikin batutuwan da shirin Tambayoyinku da Amsa na wannan makon yayi karin haske a kai shi ne; Alakar canjin yanayi da aukuwar guguwa, kashe-kashenta da kuma yadda guguwar ke tasowa daga teku....more21minPlay
September 03, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin masarautar Kanem Borno da alakarta da sauran masarautuShirin Tambaya da Amsa wanda a makonnan Salisou Hamisou ya gabatar, ya amsa tambayar da ku masu sauraro kuka gabatar, ta neman karin bayani kan masarautar Kanem Borno da kuma alakarta da sauran masarautun waccan lokacin da ke ciki da wajen Najeriya. Sai kuma sauran tambayoyin da shirin ya amsa kan wasu fannonin daban....more18minPlay
August 26, 2017Tambaya da Amsa - Shiek Abdullahi Uwais: Karin haske kan al'amuran da suka shafi LayyaShirin Tambaya da Amsa na wannan mako da AbduRahman Gambo Ahmad ya gabatar, ya yi karin haske ne kan tambayoyin da masu sauraro suka aiko kan neman karin bayani bisa al'amuran da suka shafi Ibadar Layya, Lafiya (bayani kan ciwon Basir), sai kuma rikicin yankin gabas ta tsakiya....more21minPlay
August 19, 2017Tambaya da Amsa - Hanyoyin warkar da cutar kuturtaA cikin shirin amsoshin tambayoyin masu saurare,mu ji ta bakin likita dangane da cutar kuturta dama hanyoyin warkar da ita....more21minPlay
August 12, 2017Tambaya da Amsa - Amfanin cin namijin GoroA cikin shirin tambaya da amsa ,Abdurahamane Gambo ya samu zantawa da masana dangane da wasu daga cikin tambayoyin ku,kamar wannan tambaya ko mai nene amfanin cin namijin goro,ga dai amsar a cikin shirin amsoshin ku masu saurare....more20minPlay
August 05, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Shahararren Magini Na Kasar Hausa Muhammadu Durugu wanda aka fi sani da Babban GwaniCikin wannan shiri za'a ji tarihin wani shahararren magini Muhammadu Durugu wanda aka fi sani da Babban Gwani a kasar Hausa. Akwai kuma amsar tambaya game da gandun daji na Bauchi dake Arewacin Najeriya....more21minPlay
July 15, 2017Tambaya da Amsa - Kamfanin dilancin labaran Faransa na Afp ,mai nene sahihancin kamfaninKamfanin dilancin labaran Faransa na AFP ya fara aiki a shekara ta 1944, cibiyar kamfanin na Paris a kasar Faransa.a ckin shirin amshoshin masu saurare za ku ji karin haske a kai....more20minPlay
July 08, 2017Tambaya da Amsa - Rayuwar Marigayi Dan Masanin Kano Yusuf Maitama SuleShirin ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko inda suka nemi bayani akan rayuwar Marigayi Alhaji Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano da Allah Ya yi wa rasuwa. Shirin ya tattauna da abokinsa kuma amininsa Galadiman Katsina Mai tsohon Alkalin Alkalan Najeriya mai Shari'a Mamman Nasir. Sannan akwai tambaya akan asalin Aula Sarkin dubara....more20minPlay
July 01, 2017Tambaya da Amsa - Bambancin Turancin Ingila da na AmurkaShirin ya yi kokarin amsa tambayoyi da suka shafi banbancin da ke tsakanin Turancin Ingila da na Amurka da kuma tambaya akan lafiyar dabbobi, ta yadda cuta ke yaduwa a tsakaninsu....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.