Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 344 episodes available.
January 14, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin yadda aka samo kalandar miladiyyaShirin Tambaya da amsa ya nemi karin bayani daga masana, akan tarihin kalandar miladiyya da masu sauraro suka nemi sani. Zalika kamar yadda aka saba, shirin ya masa wasu tambayoyin da ku masu sauraro ke aikowa domin neman karin bayani....more20minPlay
January 13, 2018Tarihin yadda aka samo kalandar miladiyyaShirin Tambaya da amsa ya nemi karin bayani daga masana, akan tarihin kalandar miladiyya da masu sauraro suka nemi sani. Zalika kamar yadda aka saba, shirin ya masa wasu tambayoyin da ku masu sauraro ke aikowa domin neman karin bayani....more20minPlay
January 06, 2018Tambaya da Amsa - Darajar kudin BitcoinA cikin shirin za mu kawo maku wasu daga cikin amsoshin da suka shafi tattalin arziki kama daga Bitcoin.Akwai wasu tambayoyin da muka mika zuwa mutanen da suka dace....more20minPlay
December 30, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin jihar Kaduna dake tarrayar NajeriyaA cikin shirin amshoshin masu saurare Azima Aminu ta jiyo ta bakin masana tarihi kan kafuwar Jihar Kaduna .Ta kuma samo wasu daga cikin amsoshin masu saurare rfi a cikin shirin....more20minPlay
December 09, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin akwatin rediyoA cikin shirin amsoshin masu saurare,Azima Aminu ta yi kokarin samo amsar tambayar tarihin akwatin Rediyo da wasu tambayoyin can daban. sai ku biyo mu........more20minPlay
December 02, 2017Tambaya da Amsa - Tarihi da karin haske kan yanayin siyasar kasar IranShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya yi karin haske ne kan Tarihi da kuma salon siyasar kasar Iran. Zalika shirin ya amsa tambayar masu sauraro kan tarihin tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa na kasar Liberia kuma dan takarar shugabancin kasar wato George Weah....more21minPlay
November 25, 2017Tambaya da Amsa - Karin bayani kan asali ko tushen harsheShirin na wannan mako ya yi karin haske kan tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin haske a kai, daga ciki akwai karin bayani kan asali ko kuma tushen harshe, sai kuma neman sanin amfanin wakan jego ga macen da ta haihu....more20minPlay
November 04, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Kungiyar Al ShebabKungiyar Al Shebab na Somalia na daya daga cikin kungiyoyin dake barazana ga batun tsaroa akasar Somalai da wasu kasashen ketare.A cikin shirin amsoshin masu saurare Azima Aminu Bashir ta duba tambayar wani mai sauraren mu ,ga kuma shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare....more20minPlay
October 29, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin kungiyar al Shebaab da dalilan da ya sa suka addabi SomaliaShirin Tambaya da Amsa na wannan yayi karin haske kan bukatar samun tarihin Kungiyar Al Shebaab mai da'awar Jihadi a kasar Somalia, da kuma dalilian da suka sanya har yanzu aka kasa kawo karshensu. Zalika shirin na dauke da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraro suka turo....more20minPlay
October 28, 2017Tarihin kungiyar al Shebaab da dalilan da ya sa suka addabi SomaliaShirin Tambaya da Amsa na wannan yayi karin haske kan bukatar samun tarihin Kungiyar Al Shebaab mai da'awar Jihadi a kasar Somalia, da kuma dalilian da suka sanya har yanzu aka kasa kawo karshensu. Zalika shirin na dauke da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraro suka turo....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 344 episodes available.