Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
December 30, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin jihar Kaduna dake tarrayar NajeriyaA cikin shirin amshoshin masu saurare Azima Aminu ta jiyo ta bakin masana tarihi kan kafuwar Jihar Kaduna .Ta kuma samo wasu daga cikin amsoshin masu saurare rfi a cikin shirin....more20minPlay
December 09, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin akwatin rediyoA cikin shirin amsoshin masu saurare,Azima Aminu ta yi kokarin samo amsar tambayar tarihin akwatin Rediyo da wasu tambayoyin can daban. sai ku biyo mu........more20minPlay
December 02, 2017Tambaya da Amsa - Tarihi da karin haske kan yanayin siyasar kasar IranShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya yi karin haske ne kan Tarihi da kuma salon siyasar kasar Iran. Zalika shirin ya amsa tambayar masu sauraro kan tarihin tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa na kasar Liberia kuma dan takarar shugabancin kasar wato George Weah....more21minPlay
November 25, 2017Tambaya da Amsa - Karin bayani kan asali ko tushen harsheShirin na wannan mako ya yi karin haske kan tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin haske a kai, daga ciki akwai karin bayani kan asali ko kuma tushen harshe, sai kuma neman sanin amfanin wakan jego ga macen da ta haihu....more20minPlay
November 04, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Kungiyar Al ShebabKungiyar Al Shebab na Somalia na daya daga cikin kungiyoyin dake barazana ga batun tsaroa akasar Somalai da wasu kasashen ketare.A cikin shirin amsoshin masu saurare Azima Aminu Bashir ta duba tambayar wani mai sauraren mu ,ga kuma shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare....more20minPlay
October 29, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin kungiyar al Shebaab da dalilan da ya sa suka addabi SomaliaShirin Tambaya da Amsa na wannan yayi karin haske kan bukatar samun tarihin Kungiyar Al Shebaab mai da'awar Jihadi a kasar Somalia, da kuma dalilian da suka sanya har yanzu aka kasa kawo karshensu. Zalika shirin na dauke da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraro suka turo....more20minPlay
October 28, 2017Tarihin kungiyar al Shebaab da dalilan da ya sa suka addabi SomaliaShirin Tambaya da Amsa na wannan yayi karin haske kan bukatar samun tarihin Kungiyar Al Shebaab mai da'awar Jihadi a kasar Somalia, da kuma dalilian da suka sanya har yanzu aka kasa kawo karshensu. Zalika shirin na dauke da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraro suka turo....more20minPlay
October 14, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Kaigaman Adamawa, Farfesa PateShirin tambayoyi da amsa na wannan makon ya yi kokarin amsa tambayoyi da daban daban da muka samu daga masu saurarenmu, in da muka fara da tambayar da ke bukatar tarihin Kaigaman Adama, Farfesa Umar Pate. Kazalika shirin ya ci gaba da hira da gogeggen dan siyasar Nijar, wato Dr. Sanusi Tambari Jako....more21minPlay
October 07, 2017Tambaya da Amsa - Ci gaban tarihin Sanusi Tambari Jaku na NijarShirin tambayoyi da amsa na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko, ciki har da tambayar da ta bukaci tarihin tsohon dan siyasa a Nijar, Dr. Sanusi Tambari Jaku....more20minPlay
September 30, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Dokta Sanoussi Jackou daga Jamhuriyar NijarA cikin shirin tambaya da amsa daga sashen hausa na rediyon Faransa RFI,masu saurare sun bukaci Garba Aliyu ya kawo masu tarihin dan siyasar Nijar Dokta Sanoussi Tambari Jackou....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.