Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
June 24, 2017Tambaya da Amsa - Cikakken bayani kan Zakkar KonoShirin Tambayoyin masu saurare ya amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko da suka shafi cikakken bayani akan Zakkar kono da ake kira Zakat fitr da ake fitarwa a lokacin kammala azumin watan Ramadan....more20minPlay
June 17, 2017Tambaya da Amsa - Hira da likita dangane da shan lemun tsamiA cikin shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare,Umaymath sani ta samo wasu daga cikin amsoshin.Sai ku biyo mu....more20minPlay
June 10, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin tashe- Qatar taki amincewa da zargin taimakawa ayyukan ta’addanciKasar Qatar taki amincewa da zargin taimakawa ayyukan ta’addanci da kasashen Saudi Arabia da Bahrain da Masar da kuma Daular Larabawa suka mata, a matsayin dalilin da ya sa suka katse huldar diflomasiya da ita, wannan na daga cikin tambayoyin da kuka aiko mana.Sai a biyo mu...more21minPlay
June 03, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Rediyon Faransa sashen hausaA cikin shirin amsoshin tambayoyinku ku nemi karin haske dangane da sashen hausa na rediyon faransa rfi.Akwai mu dauke da wasu amsoshin ku.Sai ku biyo mu...more21minPlay
May 27, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin kungiyar kwallon kafa ta Real MadridShirin tambaya da amsa, ya ya tattauna da masana ne domin yi wa masu sauraro karin haske, kan tambayoyin da kuka aiko da suka shafi Addini, Lafiya da kuma wasanni....more21minPlay
May 20, 2017Tambaya da Amsa - Ko Waye Marigayi Ahmadu ChanchangiCikin wannan shiri na Tambaya da Amsa za'a ji bayanai game da tarihin Marigayi Ahmadu Chanchangi da ya rasu a Kaduna kwanan baya....more20minPlay
May 13, 2017Tambaya da Amsa - Dalilan Dake Haifar da Ciwon IdoCikin wannan shiri na Tambaya da Amsa da Aminu Sani Sado ke gabatarwa zaaji amsa dangane da tambayar dalilan cutukan idanu musamman kaykayin ido....more20minPlay
May 06, 2017Tambaya da Amsa - Amsar Tambaya game da Cinikin bayiCikin wannan shiri na Tambaya da Amsa wanda Aminu Sani Sado zai kawo maku za'aji amsa game da tarihin cinikin bayi....more20minPlay
April 29, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin MC Tagwaye da Makomar Gidan DankwairoShirin Tambaya da Amsa ya ji tarihin MC Tagwaye daga bakinsa dan wasan barkwanci da ke kwaikwayon halaye da maganar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Sannan shirin ya amsa tambaya kan sanin makomar gidan Marigayi Alhaji Musa Dankwairo makadin wakokin baka na Hausawa....more21minPlay
April 22, 2017Tambaya da Amsa - Tambaya kan zaben Faransa da ciwon SigaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya amsa tambayoyi kan zaben Faransa da aka bayyana a matsayin mai matukar daukan hankalin kasashen duniya lura da manufofi maban-banta tsakanin 'yan takara 11 da ke fafatawa da juna. Kazalika shirin ya amsa tambaya kan cutar siga ko kuma Diabetes a Turance....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.