Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
January 28, 2017Tambaya da Amsa - Dangantaka tsakanin Amurka da Isra'ilaShirin Tambaya da Amsa ya yi kokarin amsa tambayoyin da suka kunshi dangantaka da ke tsakanin Amurka da Isra'ila da Tarihin gasar cin kofin Afrika da kuma bayani akan kudaden ajiya na kasashen waje....more21minPlay
January 21, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin sabon shugaban Gambia Adama BarrowShirin Tambaya da Amsa na wannan satin na kunshe da tarihin sabon Shugaban kasar Gambia da aka rantsar Adama Barrow, sai kuma amsar tambayar masu sauraro kan karin bayani game da ciwon sanyi da mata suka fi fama da shi....more21minPlay
January 14, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Tsohon shugaban Iran Ali Akbar Hashemi RafsanjaniCikin wannan shiri na Tambaya da Amsa wanda Awwal Ahmad Janyau ke gabatarwa za kuji tarihin Marigayi shugaban Iran Akbar Hashemi Rafsanjani da kuma tarihin kabilar Rohingya na kasar Myanmar da tsarin da FIFA ke bi wajen zaben gwarzon dan wasan duniya....more21minPlay
January 07, 2017Tambaya da Amsa - Tarihin Kokuwar gargajiyar NijarShirin Tambayoyin masu saurare ya amsa tambayoyi da suka shafi neman tarihin Kokuwar gargajiyar Jamhuriyyar Nijar da ake gudanarwa duk shekara da tambayar neman tarihin sabon sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da kuma yadda ake samun Hazo....more21minPlay
December 31, 2016Tambaya da Amsa - Ma’anar Boxing Day, Shin ko Hankaka na yin kwai?Shirin Tambayoyi da amsa na Masu saurare ya yi kokarin amsa tambayar da ke neman ma'anar Boxing Day washegarin ranar Kirsimeti da kuma dalilin kirarin da ake wa Kano "Ta Dabo Timbin Giwa". Sannan akwai tambayar da wani mai saurare ya aiko da ke son sanin Shin wai Ko Hankaka na yin Kwai?...more20minPlay
December 17, 2016Tambaya da Amsa - Tambayoyin masu saurareA cikin shirin Tambayoyin masu saurare ,Umaymah Sani ta zakulo wasu amsoshin tambayoyin ku masu saurare gidan rediyon Faransa.Shirin da muka ware domin amsa wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare....more21minPlay
December 10, 2016Tambaya da Amsa - Yanayin tauraron dan AdamShirin tambayoyi da amsa tare da Umaimah Sani Abdulmumin ya tattauna ne kan tauraren dan Adam da tarihin Alhaji Muhammad Usman, tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar da kuma ciwon sanyi da masu saurare suka bukaci karin bayani a kai....more21minPlay
December 03, 2016Tambaya da Amsa - Amsoshin tambayoyin da masu saurare suka aiko manaShirin Tambaya da Amsa, daga nan Sashen Hausa na RFI, a wannan mako Umaymah Sani Abdulmumin ta yi kokarin amsa tambayoyin da masu saurare suka aiko mana....more21minPlay
November 26, 2016Tambaya da Amsa - Yawan Harsuna a AfirkaA cikin shirin amsoshin tambayoyin masu saurare,Umaymah Sani ta duba wasu daga cikin tambayoyin ku ,inda masu saurare suka so samu karin haske dangane da harsuna a cikin rayuwar dan adam da karin haske kan rayuwar mawakin hausa Alan Waka....more21minPlay
November 19, 2016Tambaya da Amsa - Tarihin marigayi Sultan DASUKIA cikin shirin amsoshin tambayoyin ku masu saurare Umaymah Sani ta samo wasu amsoshin ku musaman kan tarihin marigayi Sultan mai martaba Dasuki.Sai a biyo mu....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.