Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
November 12, 2016Tambaya da Amsa - Labarin Ilhan Omar 'yar Somalia da Donald Trump na AmurkaShirin Tambayoyin ku da Amsa na wannan makon na tafe da tarihin zababben Shugaban kasar Amurka Donald Trump da Labarin 'yar gudun hijiran Somalia, Ilhan Omar, da ta zama 'yar majalisar wakilai a Amurka. A yi sauraro Lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin....more21minPlay
October 22, 2016Tambaya da Amsa - Tarihin Malam sa'adu Zungur tare da Farfesa Dan Datti AbdulQadirShirin ya amsa tambayoyin masu sauraro kan tarihin Marigayi Sa'adu Zungur da kuma tarihin Sarkin Thailand da ya rasu wanda shi ne Sarki mafi dadewa a karagar mulki a duniya, a halin yanzu....more21minPlay
October 15, 2016Tambaya da Amsa - Tarihin Gandun dajin NijarShirin Amsoshin masu saurare ya kunshi tarihin gandun dajin Nijar da kuma guguwar Mathew a wannan makon tare da tarihin mai horas da wasan kwallon kafa Jose Mourinho....more21minPlay
October 08, 2016Tambaya da Amsa - Tambayoyi Game da Kasar Syria da kuma Dan Maraya Jos.Cikin wannan shiri na Tambayoyi da Amsa Umaymah Sani Abdulmumini ta kowa bayanai game da kasar Syria da kuma tarihin fitaccen mawakin Hausa marigayi Adamu Dan Maraya Jos....more22minPlay
October 01, 2016Tambaya da Amsa - Tarihin NajeriyaShirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba tarihin Kasar Najeriya, yayin da take cika shekaru 56 da samun 'yancin kai. Sai kuma bayani kan tsarin mulkin Gurguzu da Jari hujja....more21minPlay
September 26, 2016Tambaya da Amsa - Rayuwar Marigayi Sir Abubakar Tafawa BalewaShirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba rayuwar Marigayi tsohon Friministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma karin haske kan Ma'adinin Nickel da Asussun ba da Lamuni na Duniya IMF....more21minPlay
September 24, 2016Rayuwar Marigayi Sir Abubakar Tafawa BalewaShirin Tambaya da Amsa a wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin ya duba rayuwar Marigayi tsohon Friministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa da kuma karin haske kan Ma'adinin Nickel da Asussun ba da Lamuni na Duniya IMF....more21minPlay
September 17, 2016Tambaya da Amsa - Tarihin Maradi na Nijar da hawan daushe na KanoShirin tambayoyi da amsa na wannan makon tare da Umaimah Sani Abdul'mumin ya bayar da amsa ne kan tarihin Maradi ta Jamhuriyar Nijar da kuma hawan daushe da ake yi a jihar Kano ta Najeriya har ma da karin bayani akan girgizar kasa....more21minPlay
September 03, 2016Tarihin Zuckerberg da TimbuktuShirin tambayoyi da amsa na wannan makon tare da Umaimah Sani ya tattauna ne kan tarihin shugaban Facebook, Mark Zuckerberg da kuma tarihin garin Timbuktu da ke arewacin Mali....more21minPlay
August 27, 2016Rayuwar Marigayi Gambu mai wakar barayiShirin tambayoyin ku da amsa na wannan makon tare da Umaymah Sani Abdulmumin na dauke da tarihin Rayuwar Marigayi Gambu Mai wakar Barayi da ya rasu makon daya gabata....more22minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.