Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
June 30, 2018Tambaya da Amsa - Amsa kan dalilan da ke haddasa aman wutar dutse da grgizar kasaShirin tambaya da amsa tare da Shamsiyya Hamza Ibrahim ya amsa tambayoyin da ke bayani kan dalilan da ke haddasa girgizar kasa da aman wutar Dutse dama tambaya kan yadda ake yiwa shugabanni kiranye idan sun gaza aikata abin da aka zabe don yi. A yi saurare lafiya....more20minPlay
June 02, 2018Tambaya da Amsa - Ko kun san kasar da tafi yawan adadin mata a duniya?Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako, ya tattauna da masana ne akan tambayoyin da suka hada da neman sanin kasar da ke kan gaba wajen yawan adadin mata a duniya. Sai kuma karin bayani akan neman sanin menene kimiya. Shirin ya kuma karkare da bayani akan wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko akan Azumi....more20minPlay
May 26, 2018Tambaya da Amsa - Tambaya dangane da rayuwa cikin SaharaA cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Faruk Yabo ya samu wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku,musaman rayuwa cikin Sahara,dama ta yadda ya kamata a gudanar da azumin ramadana.Banda haka ya jiyo ta bakin masana dangane da kimiya....more21minPlay
May 12, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin Marigayi Shiekh Isyaka Rabi'uShirin Tambaya da Amsa na wannan makon yayi karin bayani akan Tarihin marigayi Shiekh Isayaka Rabi'u, shugaban darikar Tijjaniya ta nahiyar Afrika. Zalika shirin yayi karin haske akan tambayar da aka nemi sanin doka da kuma yadda ake kafa dokoki....more21minPlay
May 05, 2018Tambaya da Amsa - Amsoshin tambayoyin ku daga Dr MeddyA cikin shirin amsoshin ku masu saurare,Dr Meddy mai zane-zanen shagube ya amsa wasu daga cikin tambayoyin ku tareda duba wasu daga cikin manufofin kamar yadda masu saurare suka bukaci ji daga gare shi.Faruk Yabo ne ya jagoranci shirin tareda hadin gwiwar abokanin aiki daga sashen hausa da Swahili a Tanzania....more20minPlay
April 28, 2018Tambaya da Amsa - Matsayin sandar da ake ajiyewa a Majalisa yayin kafa dokokiShirin Tambaya Da Amsa na wannan makon yayi karin haske akan tambayoyin da suka hada da neman sanin muhimmancin kasancewar sanda a majalisar tarayyar Najeriya, sai kuma neman sanin tarihin masarautar Gwandu da ke Najeriya....more21minPlay
April 21, 2018Tambaya da Amsa - Rashin barci kan iya janyowa dan Adam cutar haukaA cikin shirin tambaya da amsa, Faruk Yabo ya jiyo ta bakin likita ko rashin barci kan iya janyowa dan Adam cutar hauka, banda haka ya kuma kawo amsoshi ga wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare....more19minPlay
April 14, 2018Tambaya da Amsa - Wasa tsakanin wasu kabilu a Duniyar HausaA cikin shirin tambaya da amsa, da ke mai da hankali ga wasu daga cikin tambayoyin ku masu sauraren gidan rediyon Faransa Rfi, Faruk Yabo ya tabo wasu daga cikin tambayoyin ku musaman yadda wakilan gidajen rediyo ke harhadawa, tacewa kazalika da aike da rahotanni. shirin har ila yau, ya duba asalin wasa tsakanin Kanawa da zazzagawa....more21minPlay
April 07, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin dan Tauri a yankin hausaA cikin shirin tambaya da amsa ,Abubakar Issa Dandago ya duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare da suka shafin rayuwar dan tauri a duniyar Hausa,ya kuma ji ta bakin wasu daga cikin masana al'adar hausa...more20minPlay
March 31, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin masanin kimiyya Stephen HawkingShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya yi karin bayani ne akan Tarihin Shahararren masanin kimiyya na Duniya Stephen Hawking, tarihin tsohon dan Majalisar Dattijan Najeriya Marigayi Sanata Ali Wakili....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.