Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 344 episodes available.
September 29, 2018Tambaya da Amsa - Karin bayani akan Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map'Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya nemo amsoshin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro kuka aiko, kamar yadda aka saba. Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani akan Manhajar zamani ta Taswirar duniya 'Google Map'...more20minPlay
September 22, 2018Tambaya da Amsa - Bayani kan shekarar da aka haramta amfani da makaman nukiliya da kuma kasashen da suka taba amfani da suShirin Tambaya da Amsa na wannan makon, kamar yadda ya saba, ya duba wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko don neman karin bayani, daga ciki kuma akwai neman karin haske akan lokacin da soma haramta amfani da makaman nukiliya, da kuma kasashen da suka taba yin amfani da su....more20minPlay
September 15, 2018Tambaya da Amsa - Bayani game da matsalar tattalin arzikin kasar VenezuelaCikin wannan shiri wanda Micheal Kuduson yake gabatarwa za'a ji bayani game da sukurkucewar darajar tattalin arzikin kasar Venezuela, za'a kuma aji banbancin motsin kasa da girgizan kasa.Sai ayi sauraro lafiya....more20minPlay
September 09, 2018Tambaya da Amsa - Tambaya da amsa, tare da Michael KudusonA tare da Michael Kuduson, shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya amsa tambayoyin masu saurare ne cikin har da wadda ke neman sanin asalin ''karin magana '' da Hausawa ke yi....more20minPlay
September 08, 2018Tambaya da amsa, tare da Michael KudusonA tare da Michael Kuduson, shirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya amsa tambayoyin masu saurare ne cikin har da wadda ke neman sanin asalin ''karin magana '' da Hausawa ke yi....more20minPlay
September 01, 2018Tambaya da Amsa - Rayuwar Koffi AnnanBayan mukamin Sakataren Majalisar Dinkin Duniya,ya kasance manzo na musamman na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar Kasashen larabawa wajen warware rikicin siyasar kasar Syria,Koffi Annan,masu saurare sun bukaci samun labari da tarihin sa.Sai ku biyo mu cikin shirin amsoshin ku masu saurare....more21minPlay
August 18, 2018Tambaya da Amsa - Dalilan da ke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniyaShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon wanda Shamsiyya Hamza Ibrahim ta gabatar, ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a amsa musu.Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani kan dalilan da suke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya....more20minPlay
August 11, 2018Tambaya da Amsa - Karin bayani kan kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a nahiyar AfrikaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a yi musu karin haske akai, daga ciki akwai karin bayani kan yanki ko kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a tarihi....more21minPlay
August 04, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin Hajiya Rabi Tambara uwar marayu a NijarShirin tambaya da amsa na wannan mako zai mayar da hankali zuwa tambayar daya daga cikin masu sauraren mu dangane da rayuwar Hajiya Rabi Tambara uwar marayu dake yar Majalisa a Nijar.Shirin amsa da tambaya tareda Shamsiya Hamza Ibrahim,wacce ta kuma duba wasu daga cikin tambayoyin masu saurare....more21minPlay
July 28, 2018Tambaya da Amsa - Karin bayani akan bakan gizo da kuma abinda ya kunsaShirin Tambaya da Amsa na wannan lokaci, kamar yadda aka saba, ya tuntubi masana ko kuma kwararru kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suke neman karin bayani akai.Daga cikin tambayoyin akwai karin bayani akan bakan gizo, da kuma gaskiyar ko yakan shanye ruwan sama idan hadari ya hadu....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 344 episodes available.