Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
April 07, 2019Tambaya da Amsa - Ko kaho da wanzamai ke yi na da alfanu ko akasin haka?Shiri ne da ke amsa tambayoyin masu sauraro kamar yadda suka aiko mana, kuma yake zuwa muku duk mako,ta sashen Hausa na Radio France Internationale, naku, Michael Kuduson ke cewa a yi sauraro lafiya.Sani Mailengelenge, Yelwa Yauri a jihar Kebbin Najeriya, ya ce a tambaya mana likita ko kaho da wanzamai ke yi na da alfanu ko akasin haka? Ko akwai abin da yayi kama da kaho a likitance?...more20minPlay
March 31, 2019Tambaya da Amsa - Karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe na Inconclusive a TuranceShirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba, ya amsa wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko, daga cikinsu kuma akwai neman karin bayani kan tsarin rashin kammaluwar zabe a Najeriya na Incoclusive a Turance....more20minPlay
March 25, 2019Tambaya da Amsa - Makomar Jami'an tsaro yayin gudanar da zabuka dangane da kada nasu kuri'unShirin Tambaya da Amsa na wannan makon yayi karin haske kan makomar jami'an tsaron yayin kada kuri'a a zabukan Najeriya, la'akari da cewa ana tafka muhawara kan ko sauran jama'ar kasa sun wakilci, ma'ana ba dole bane sai sun kada tasu kuri'ar. Zalika shirin ya ji ta bakin masu ruwa da tsaki kan ajin mutanen da zabe ya haramta a garesu.Kamar yadda aka saba dai shirin Tambaya da Amsa ya kuma tuntubi masana don karin bayani akan wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana....more21minPlay
March 02, 2019Tambaya da Amsa - Tarihin mawaki, Alpha BlondyAn haifi Alpha Blondy a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1953 a garin Dimbokro na kasar Ivory Coast. Mawaki ne da yake waka da salon Reggae,wato Reggae Music.Sunansa Seydou Koné, Mickael Kuduson ya duba mana tarihin sa a cikin shirin amsar tambayoyin masu saurare....more21minPlay
January 26, 2019Tambaya da Amsa - Bambancin da ke tsakanin tsarin mulkin gurguzu, jari hujja, da dimokuradiyyaA cikin shirin tambaya da amsa Mickael Kudson ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin tambayoyin masu saurare,Hussaini Abba Dambam da Muhammad Musa Dambam, ‘ya'an Malam Musa Mai Gyaran Keke Karamar Hukumar Dambam a jihar Bauchin Najeriya, Suka ce shin,idan aka wa wasu operation wato tiyata sai ka ga wurin yayi ciwo yana ruwa, yaya kuma za a kauce wa haka?...more20minPlay
January 19, 2019Tambaya da Amsa - Dalilan da suka haddasa takaddama kan ficewar Birtaniya daga cikin EUShirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda ya saba, ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, daga cikin tambayoyin kuma akwai neman cikakken bayani kan dalilan da suka haddasa takaddama kan batun ficewar Birtaniya da cikin kungiyar EU....more21minPlay
January 12, 2019Tambaya da Amsa - Faduwar hannayen jari a kasuwannin DuniyaTambaya Da Amsa, shiri ne da ke wayar wa da mai sauraro kai game da lammuran da suka shige musu duhu a kowane fanni na rayuwa, kuma yake zuwa muku daga rediyon Faransa International Rfi hausa tareda MICHAEL KUDUSON....more21minPlay
December 29, 2018Tambaya da Amsa - Amfanin da ke tattare da samar da kudin bai daya tsakanin kasashen AfrikaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya nemi jin karin bayani daga masana kan wasu tambayoyin da masu sauraro suka aiko; daga cikin tambayoyin akwai neman sanin amfanin da ke tattare da samar da kudin bai daya tsakanin kasashen yammacin Afrika, sai kuma 'banbanci tsakanin yaron da aka yi wa shayi yana jariri da kuma wanda aka yi masa bayan ya girma....more22minPlay
December 22, 2018Tambaya da Amsa - Tarihin Sashin Hausa na Radio France InternationalShirin Tambaya da Amsa na wannan mako ya bada tarihin kafuwar Sashin Hausa na RFI kamar yadda wasu daga cikin masu sauraro suka bukata. Shirin ya kuma amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko....more20minPlay
December 15, 2018Tambaya da Amsa - Karin bayani kan canji da dumamar yanayi da kuma illolinsaShirin Tambaya da Amsa na wannan mako kamar yadda aka saba ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu, daga cikin tambayoyin akwai illolin canjin yanayi da dalilansa, sai kuma tarihin Masarautar Musulunci ta Jinju dake Jamhuriyar Nijar....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.