Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
June 29, 2019Tambaya da Amsa - Dalilan da ke sanya kai harin Intanet dama wadanda suka fara kai harin a tarihiA cikin shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na wannan mako za su amshi tambayoyin da suka hada da dalilan da kan sanya kakabawa kasa takunkumi, tarihi fara kai harin Intanet da ma kasar da ta fara kai shi, da dai sauran amsoshin tambayoyin da ku masu saurare kuka aiko man. Asha saurare Lafiya....more27minPlay
June 22, 2019Tambaya da Amsa - Kasar dake da karfin tattalin arziki a Duniya dama AfrikaA cikin wannan shirin, zaku ji kasar da ke kan gaba a tattalin arziki a duniya da ma Afirka, a wannan shekarar ta 2019.Banda haka Mickael Kuduson ya duba tambaya da ta shafi kasar Libya....more20minPlay
June 15, 2019Tambaya da Amsa - Karin haske dangane da mafarkiA cikin shirin Tambaya da amsa ,Mickael Kuduson ya mayar da hankali zuwa ga wasu daga cikin tambayoyin masu saurare da suka bukaci samun karin haske dangane da mafarki....more20minPlay
June 08, 2019Tambaya da Amsa - Tarihin gidan kaso na Koutukale dake NijarA cikin shirin Tambaya da Amsa,masu saurare sun bukaci samu karin haske da kuma tarihin gidan kaso na Koutoukale dake Jamhuriyar Nijar,dangane da haka Souley Maje Rejeto daga Nijar ya taimaka a haka.Shirin tambaya da amsa tareda Mickael Kuduson....more20minPlay
June 01, 2019Tambaya da Amsa - Bayani kan Al'adar nan ta (Tashe) A kasar HausaA cikin shirin tambaya da Amsa Mickael Kuduson ya mayar da hankali domin kai tambayoyin ku zuwa masana tarihi ,daga cikin tambayoyin na ku ,za mu iya duba wacce ta shafi batun tashe daya daga cikin al'adun kasashen hausa.Sai ku biyo mu....more20minPlay
May 18, 2019Tambaya da Amsa - Shin ko gwamna na da hurumin kirkiro masarauta?A cikin shirin na yau,za a ji ko shin Gwamnan jiha na da hurumin kirkiro da masarautu kuma idan ya kirkiro sun zauna kenan har abada abadin?A cikin shirin tambaya da amsa Mickael Kuduson ya samu tattaunawa da masana da suka kawo na su sani a kai....more20minPlay
May 04, 2019Tambaya da Amsa - Ci gaban amsa kan tarihin tsohon shugaban kasar Sudan Omar Hassan al-BashirA cikin shirin tambaya da amsa na yau tare da Micheal Kuduson za ku ji ci gaban tarihin gwagwarmayar hambararren shugaban kasar Sudan Omar Hassan al Bashir dama ci gaban tarihin kwamishinan 'yan sandan jihar Kano tare da karin amsoshin wasu tambayoyi ayi saurare lafiya....more20minPlay
April 27, 2019Tambaya da Amsa - Tarihin Omar Hassan al-Bashir hambararren shugaban kasar SudanA cikin shirin tambaya da amsa na yau Asabar tare da Micheal Kuduson za su amsar tambayoyin da suka hadar da tarihin shugaba Omar Hassan al-Bashir na Sudan da tarihin fara amfani da na'urar taimakawa alkalin wasa ta VAR a fagen kwallo da ma karashen tattaunawarsu da kwamishinan 'yan sandan jihar Kano CP Muhammad Wakil. A yi sauraro lafiya....more20minPlay
April 20, 2019Tambaya da Amsa - Amsoshin tambayoyin ku masu saurare daga RFIShirin amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana da su, inda muke yin duk mai yiwuwa wajen samar da amsoshin da suka dace, Kamar kowane mako, haka zalika a wannan makon Michael Kuduson ke muku lale marhabun....more21minPlay
April 13, 2019Tambaya da Amsa - Amsoshin tambayoyin ku masu saurare daga RFIA cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Mikael Kuduson ya duba wasu daga cikin tambayoyi da ya mika zuwa masana domin gamsar da mai saurare.Shirin Tambaya da amsa daga nan sashen Hausa na Rediyon Faransa International....more21minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.