Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
December 21, 2019Tambaya da Amsa - Amsar tambaya kan alakar sanyin hunturu da karuwar masu tabin hankaliShirin Tambaya da amsa a wannan makon tare da Michael Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi ciki har da tambayar da ke neman karin bayani kan alakar yawaitar samun masu tabin hankali a lokacin hunturu....more20minPlay
December 14, 2019Tambaya da Amsa - Aman wuta daga dutse cikin ruwa?A cikin shirin tambaya da Amsa, za ku ji ko a ina aka kwana dangane da wasu daga cikin matsalolli da suka jibanci kiwon lafiya,musaman shan suga daga dan Adam, wasu daga cikin masu saurare sun nemi ji ko mai ya sa ake samun aman wuta daga dutse cikin ruwa.Mickael Kuduson ya ji ta bakin masana a cikin shirin tambaya da Amsa....more20minPlay
December 07, 2019Tambaya da Amsa - Amsar tambaya kan matsayin yankin Hong Kong mai kwarya-kwaryar 'yancin karkashin ChinaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi ga masu sauraro ciki har da matsayin yankin Hong Kong ga gwamnatin China....more20minPlay
November 30, 2019Tambaya da Amsa - Amsar Tambaya kan alfanun wanka da ruwan zafi ga jikin dan adamShirin Tambaya da Amsa a wannan lokaci ya amsa muhimman tambayoyin da kuka aiko mana ciki har da tambayar da ke neman sanin muhimmancin amfani da ruwan zafi ga lafiyar bil'adama. Ayi saurare Lafiya....more21minPlay
November 23, 2019Tambaya da Amsa - Adam A Zango ya amsa wasu daga cikin tambayoyin RFIA cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Mickael Kuduson ya nemi jin ta bakin masana da ya dace su kawo muku karin haske dangane da wasu daga cikin tambayoyin da kuka aiko.Haka zalika zaku ji hirar darediyon Faransa na rfi yayi da Adam A Zango....more21minPlay
November 16, 2019Tambaya da Amsa - Karin bayani kan kan rabe-raben aikin hako mai a sassan NajeriyaShirin Tambaya da Amsa a wannan makon ya tattauna da masana kan batutuwan da masu sauraro suka nemi karin haske akai, ciki har da karin bayani kan rabe-raben aikin hako mai a sassan Najeriya, da kuma tasiri rufe kan iyakokin kasa da kuma kasashen da suka yi amfani da salon wajen karfafa tattalin arzikinsu....more21minPlay
November 09, 2019Tambaya da Amsa - Rikicin siyasaAn taba samu wanda ya kalubalanci sakamakon zabe a tarihin Najeriya har ya kai ga zuwa kotu kamar yadda Atiku Abubakar ke yi? Idan har an taba, ya aka kare? Shin a wane irin kotu ake kai wannan korafi?Mickael Kuduson ya duba wasu daga cikin tambayoyi masu saurare,tareda duba amsoshin su da masana....more20minPlay
October 26, 2019Tambaya da Amsa - Karin bayani kan manhajar 'Google Play Store'Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon yayi karin bayani kan batutuwa da dama dangane da manhajar 'Google Play Store', sai kuma wasu karin tambayoyin da masu sauraro suka aiko....more20minPlay
October 19, 2019Tambaya da Amsa - Amsar Tambaya kan manhajar kudi ta Intanet wato Crypto currencyShirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson ya amsa manyan tambayoyo ciki har da karin bayani kan manhajar kudin intanet na Crypto currency. Ayi saurare Lafiya....more20minPlay
October 12, 2019Tambaya da Amsa - Kabila guda ce Tuareq da Buzaye Da kuma Abzinawa?A cikin shirin Amsa da tambaya daga nan sashen hausa na rediyon Faransa Mickael Kuduson ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare kamar haka:Kabila guda ce Tuareq da Buzaye da kuma Abzinawa?Wace dangantaka wadannan kabilu keda shi da larabawa?Shin bayan wadannan akwai wasu kabilun farar fata wadanda ba larabawa ba a kasashen Afrika....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.