Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
October 05, 2019Tambaya da Amsa - Dalilan dake haddasa jinkiri da rashin haihuwaShirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba, ya amsa wasu tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki har da neman karin bayani kan dalilan da suke haddasa matsalar jinkirin samun haihuwa da rashin ma baki daya....more20minPlay
September 21, 2019Tambaya da Amsa - Dalilan rikicin kyamar baki a Afrika ta KuduShirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba, ya amsa wasu tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki har da neman karin bayani kan dalilan matsalar kyamar baki a kasar Afrika ta Kudu....more21minPlay
August 31, 2019Tambaya da Amsa - Cikakkiyar ma'anar juyin-juye haliA cikin shirin tambayoyin da za ku ji amshoshin wasu daga cikin tambayoyin ku,wasu masu saurare sun bukaci sanin cikakkiyar ma'anar juyin-juye hali,ribarsa da illarsa da saurensu.Mickael Kuduson ya bincika tareda samu amsar wadanan tambayoyi....more20minPlay
August 24, 2019Tambaya da Amsa - Amsar Tambaya kan kasashen da ke da kujeran naki a Majalisar Dinkin DuniyaShirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi a wannan mako, ciki har da amsar tambayar kasashen da ke da kujerar naki a Majalisar Dinkin Duniya, Ayi saurare Lafiya....more20minPlay
August 17, 2019Tambaya da Amsa - Karin haske kan mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da AmurkaShirin Tambaya da Amsa kamar, ya amsa wasu tambayoyi da masu sauraro suka aiko, ciki har da mutuwar Osama bin Laden da kuma alakarsa da Amurka, sai kuma bayani kan juyin juya hali, manufarsa, illoli da kuma amfaninsa....more20minPlay
August 03, 2019Tambaya da Amsa - Amsar Tambayar dalilan da suka haddasa rikicin kasar RwandaShirin Tambaya da amsa na wannan mako tare da Micheal Kuduson, ya bayar da amsa kan tambayar da ke neman sanin dalilan da suka haddasa rikicin kasar Rwanda shekaru kusan 25 da suka gabata, wannan dama sauran muhimman tambayoyi da amsa na tattare a cikin shirin, a yi saurare lafiya....more21minPlay
July 27, 2019Tambaya da Amsa - Likita ya amsa wasu daga ciki tambayoyi da suka shafi mataA cikin shirin Tambaya da amsa,likita ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da suka jibanci lafiyar mace mai dauke da juna biyu,banda haka zaku ji koa ina aka kwana dangane da tarihin yan tagwaye dake magane kamar Shugaba Buhari a Najeriya....more20minPlay
July 20, 2019Tambaya da Amsa - Shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson 20-07-2019Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal kuduson ya amsa muhimman tambayoyi tare da tuntubar masana daga fannoni daban-daban,ciki kuwa har da matakan da aka bi wajen damkawa Jamhuriyar Kamaru yankin Bakassi. ayi saurare lafiya....more21minPlay
July 13, 2019Tambaya da Amsa - Aikin lauya a Najeriya ,da kuma hanyoyin samu lambar girma ta SANMahmud Salihu Kaura Namoda, jihar Zamfara a tarayyar Najeriya, so yake a mai bayanin yadda lauya a Najeriya ke iya zama babban lauyan kasa mai lambar girmamawa ta SAN.Mickael Kuduson ya duba wasu daga cikin tambayoyin masu saurare....more20minPlay
July 06, 2019Tambaya da Amsa - Tsarin yadda za a rika amfani da kudin bai-daya na kasashen ECOWASShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tuntubi masana dangane da wasu daga cikin batutuwan da masu sauraro suka nemi karin bayani akai, da suka hada da bayani kan tsarin yadda za a rika amfani da kudin bai-daya na kasashen ECOWAS, sai kuma dalilan rikicin Amurka da Iran, da kuma kasashen da rikicin zai shafa....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.