Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
August 15, 2020Tambaya da Amsa - Kasar da ta mallaki tsibirin BakassiA cikin shirin Tambaya da amsa daga sashen hausa na rediyon Faransa,RFI, Michael Kuduson ya tunttubi masana don duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare,musaman tambaya dagane da kasar da ta mallaki tsibirin Bakassi tsakanin Najeriya da Kamaru.Sai ku biyo mu....more21minPlay
August 08, 2020Tambaya da Amsa - Muhimancin amfani da kyallen rufe baki da hanci a lokacin Covid 19Gwamnatin Najeriya tace yin amfani da kyallen dake rufe baki da hanci a cikin kasar ya zama dole ga dukkan Yan kasa domin kare kai daga annobar coronavirus.Jama'a sun nemi su ji ko amfani da wannan kyalle na da amfani.A cikin shirin Tambaya da amsa,Michael Kuduson ya ji ta bakin masana,sai ku biyo mu....more20minPlay
July 18, 2020Tambaya da Amsa - Dalilan da suka sa IMF ke bayar da tsauraran ka'idoji kafin bada ranceA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' wannan makon, Michael Kuduso ya kawo amsoshin tambayoyin da wasu masu sauraro suka aiko ta wajen taimakon kwararru. Daga cikin amsoshin da aka samu har da ma'anar karin maganar Hausar nan, wato 'aikin Babangiwa'. A yi saurro lafiya....more20minPlay
March 28, 2020Tambaya da Amsa - Aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff?Shirin Tambaya da Amsa na amsa tambayoyi daga masu sauraranmu kan batutuwa da suka shige musu duhu, suke kuma neman karin haske a kai daga nan sashen hausa na Rediyo Faransa Rfi.Za mu soma shirin da wannan tambaya menene ainihin aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, wato Chief of Staff? Shin wannan mukamin yana cikin kundin tsarin mulki, wato ko chief of staff a fadar shugaban kasa ko gwamna? Yana da hurumin wakiltar shugaban kasa ko wani minista a wata kasa? Kamar wadanne ma'aikatan ne a karkashinsa?...more20minPlay
March 21, 2020Tambaya da Amsa - Karin bayani kan rarar man fetur da kuma yadda ake samuntaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tattauna da Farfesa Bala Suleiman Dalhat kan abinda ake nufi da rarar man fetur da kuma yadda kasashe masu arzikin mai ke samun rarar. Shirin ya kuma amsa karin wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin bayani akansu....more20minPlay
March 07, 2020Tambaya da Amsa - Menene Tsibbu ?Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da neman karin sani akan ma'anar Tsibbu da illolinsa....more20minPlay
February 15, 2020Tambaya da Amsa - Shirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da IntanetShirin 'Tambaya Da Amsa' tare da Michael Kuduson ya amsa tambayoyin masu sauraro da dama a wannan mako, masamman tambaya kan Fasahar 5G mai inganta damar amfani da Intanet da karfin sadarwa....more20minPlay
January 25, 2020Tambaya da Amsa - Ma'anar G5 da yankin SahelMasu sauraren Rfi Hausa ,sun nemi a basu karin haske dangane da Yankin G5 Sahel wane yanki ake kira Sahel shin kasashe nawa ne a cikin wannan yankin kuma a ina ya samo wannan suna? Mickael Kuduson a cikin shirin tambaya da amsa ya jiyo ta bakin masana dangane da wadana tambayoyi daga masu saurare a cikin shirin tambaya da Amsa daga nan sashen hausa na Rfi....more20minPlay
January 18, 2020Tambaya da Amsa - Tarihin Shahararren Mawakin nan Abubakar Mai BibbiyuGambo Damagaram da Wari Malam Bare Barezuwa da Bamaini Hannami Mormotuwa duka Jamhuriya Nijar. Tarihin Shararran Mawakin nan Abubakar Mai Bibbiyu suke nema,Mickael Kuduson ya duba tambaya ,ga kuma hirar da ya samu da Abubakar Mai Bibbiyu cikin shirin tambaya da amsa....more20minPlay
December 28, 2019Tambaya da Amsa - Alfanun shan nonon rakumiA cikin shirin tambaya da amsa ,wasu daga cikin masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da alfanun shan nonon rakumi.Mickael Kuduson ya jiyo ta baki masana ,da suka duba wasu daga cikin tambayoyin ku masu sauraren RFI a cikin wannan shirin....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.