Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
April 03, 2021Hukuncin dake hawa kan wadanda suka ki biyan bashin Bankin Duniya ko IMFShirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da fashin baki kan ka'idojin karbar bashi daga hukumomin kasa da kasa da suka hada da Bankin Duniya ko IMF, sai kuma hukuncin dake hawa kan wadanda suka ki biyan bashin da suka karba....more20minPlay
March 27, 2021Tambaya :Saudiyya ta zake a kan yakin Yemen?Menene ya sa saudiyya ta zake a kan yakin Yemen, kuma me ya sa yanzu ta mika tayin tsagaita wuta tsakaninta da ‘yan tawayen Houthi na kasar? Alama ce ta wannan yaki na daf da karewa? Bala, a game da wannan tambaya taka, wakilinmu na Kaduna a Najeriya Aminu Sani Sado ya gana da Malam Ibrahim Gwandu, malami a kwalejin kimiyya da Fasaha ta Kaduna, wato Kaduna Polytechnic, kuma mai sharhi a kan al’amuran siyasar duniya a cikin shirin Tambaya da amsa daga RFI tareda Michael Kuduson....more20minPlay
March 20, 2021Tambaya Da Amsa: Ma'anar dokar-ta-baciA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto tambayoyin masu sauraro, kana ya kawo amsoshinsu tare da taimakon kwararru. Daga cikin tambayoyin da aka amsa, har da wadda ke neman sanin ma'anar dokar-ta-baci. A yi sauraro lafiya....more20minPlay
March 06, 2021Tambaya da Amsa - Banbanci tsakanin kasashen da ake kira Jamhuriya da kuma TarayyaA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman banbaci tsakani kasashen da ake kira Jamhuriya, Tarayya da kuma Jamhuriyar Demakradiya...more21minPlay
February 27, 2021Tambaya da Amsa - Wai shin da gaske babu gwamnati a kasar Somalia ?Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako tare da Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman wai ko da gaske ne babu gwamnati a kasar Somali da kuma me ne ne alfanun kungiyar kasuwanci ta duniya WTO....more20minPlay
February 20, 2021Tambaya da Amsa - Amsa kan dalilan da suka sa aka gaza samun galaba a kan Bashar al -Assad na SyriaA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman dalilan da suka sa duk da taron dangi aka gaza hambarar da gwamnatin shugaban Syria, Bashar Al Assad....more20minPlay
February 06, 2021Tambaya da Amsa - Karin bayani kan sabon nau'in cutar KoronaShirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda ya saba, ya tattauna da masana kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ciki har da neman karin bayani kan sabon nau'in cutar coronavirus....more21minPlay
January 30, 2021Tambaya da Amsa - Ya aka yi Bahause ya yi wa mai suna 'Abubakar' Inkiya da 'Garba'?Shirin 'Tambaya Da Amsa tare da Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ne. Daga cikin tambayoyin da ya kawo amsoshinsu , akwai wacce ke neman sanin yadda Bahaushe ya samo inkiyar 'Garba' da ya ke wa 'Abubakar', da kum yadda 'yan kasasehnwaje da ke zaune a Najeriya za su yi a game da umurnin gwamnatin kasar na hada layin waya da lambar dan kasa....more20minPlay
December 12, 2020Tambaya da Amsa - Bayani a kan YoutubeA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto, tare da lalubo amsar tambayoyin da wasu daga cikin masu saurarnmu suka aiko mana, ciki har da amsar tambaya a kan yadda dandalin Youtube yake, da yadda ake samun kudi a cikinsa....more20minPlay
December 05, 2020Tambaya da Amsa - Yadda ake gane kasa ta shiga matsin tattalin arzikiA cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya karanto tambayoyin masu sauraro, yayin da kwararru suka samar da amsoshinsu....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.