Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.... more
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.
July 24, 2021Tambaya da Amsa: karin bayani kan Manhajar TikTokKamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' na yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, ciki harda karin bayani kan manhajar TikTok....more20minPlay
July 10, 2021Tambaya da Amsa: Tarihin Sarkin Maradi Sultan Ali ZakiKamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da tarihin Sarkin Maradi na jamhuriyar Nijar Sultan Ali Zaki da Allah ya yi wa rasuwa cikin watan Yuni da kuma karin bayani kan manyan karafu ko duwatsu dake rikitowa daga sararin subuhana....more20minPlay
July 03, 2021Yadda hukumomin kasashe ke datse kafofin sada zumunta na zamaniKamar yadda aka saba a kowane mako, shirin Tambaya da Amsa zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da yadda hukumomi ke datse kafar sada zumunta idan ba sa so su yi aiki a kasashensu...more21minPlay
June 19, 2021Yadda kafafen sadarwar zamani ke samun kudaden shigaKamar ko wane mako, muna kawo muku wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, da kuma amsoshinsu daidai gwargwadon iko. Daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, akwai wadda ke bukatar bayani kan inda kafafen sadarwar zamani kamar Twitter da Facebook da sauransu ke samun kudaden shiga, da ma irin asarar da Kamfanin Twitter ya tafka sakamakon dakatar da shi a Najeriya....more20minPlay
June 05, 2021Amsar tambaya kan wani matakin da mata ke shiga da ake kira Menopause a TuranceShirin 'Tambaya da Amsa' a wannan makon yana dauke da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare ciki har da neman karin bayani kan matakin Menopause da mata ke shiga, da kuma karashin tambayar abin da ya sa rikicin Yahudawa da Falasdinawa yaki ci yaki cinye wa....more21minPlay
May 29, 2021Karin bayani mukamin Field Marshal da kuma hukumar dake bayar da shiShirin 'Tambaya da Amsa a wannan makon yana dauke da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare ciki har da neman karin bayani kan mukamin sojoji na Field Marshal da kuma matakan da ake bi kafin samun mukamin....more20minPlay
May 22, 2021Tarihin yadda falasdinawa da Yahudawa ya samo asaliShirin Tambaya da Amsa kamar yadda ya saba a duk mako yana tuntubar kwararru ne kan tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana. Daga cikin tambayoyin da za a ji karin bayani kansu akwai neman sanin ko Falasdinu ba ta ba ta da rundunar sojin kanta ne da kuma neman gajeren tarihin rikicin Yahudawa da Falasdinawa....more21minPlay
May 15, 2021Dalilan da suka haddasa tawaye a Chadi (2)A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amssoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, ciki har da amsa a kan tambayar da ke neman musabbabin rikicin tawayen Chadi da sauransu. A yi sauraro lafiya....more21minPlay
May 08, 2021Dalilan da suka haddasa tawaye a kasar ChadiShirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson ya tattauna kan batutuwa da dama da suka hada da waiwaye kan yadda tawaye ya samo asali a kasar Chadi....more21minPlay
May 01, 2021Amsa: Mene ne Cookis da kuma ci gaban hira da mawakiya Aishatou DankwaliShirin 'Tambaya Da Amsa' kamar kowane mako, tare da Michel Kuduson yana zakulo wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ne, ya karanto su, kana ya samar da amsoshinsu ta wajen gudummawar kwararru. A wannan mako, shirin ya taho da tambayoyi da amsoshi, daga cikinsu akwai wacce karin bayani kan Cookis na Intanet da kuma ci gaban hira da daya daga cikin mayakiyar tawagar Sogha a jamhuriyar Nijar Aishatu dankwali....more20minPlay
FAQs about Tambaya da Amsa:How many episodes does Tambaya da Amsa have?The podcast currently has 351 episodes available.